Ya allah ga baiwar nan Kai kasan me yake cikin zuciyar ta allah ya cika mata burin kanta allah ya chiga al’amuran ta allah ya kareta daga charrin ma su shari allah kayi mata jalabi da jalabin da ke cikin alqour’ani allah kamata dapa’i da dapa’in dake cikin alqour’ani Allah ka haskaka fuskarta da haskin salatin annabi sw🤲🤍