Ubangiji katsare mu daga azabar kabari dani da duk Wanda yace Ameen 🤲🥹
2026-06-02 06:05:14
131
milkywaycoconutdrink :
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Allah Kasa mu cika da kyau da Imaani. Allah Kayi mana afuwa Ka kuma yafe mana Aamin.
2026-06-01 21:36:12
66
mahmuda :
Ya Allah Kasa mugama da duniya lfy
2026-06-01 10:59:11
39
Fateema hamza :
Allahumma inni as’aluka husnal khatima 🙏🏻Allahumma hasibni hisaban yaseera 🙏🏻Allahumma inni a’uxu bika min axabil qabr wa axabin nar wa fitnatil mahya wal mamat wa fitnatil masihiddallaj 🙏🏻Allah mun tuba ka yafe mana ba don mu ba ba don munanan halayenmu ba 🙏🏻
2026-06-03 09:27:20
12
Hassan m k :
Sallallahu alaihi Wasallam Allah Ubangijin ya bamu ikon amsa tambayoyi kabari 🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭
2026-06-01 15:12:36
15
sadatabdulai437gmail.com :
salallahu alaihi wasalam ❤️
2026-06-02 11:55:33
6
sususu5634 :
Allah yasa mucika da imani
2026-06-01 20:02:14
20
Aisha Usman :
saw
2026-06-02 05:53:56
5
user8321338416042 :
S.A.W
2026-06-01 22:21:20
6
MG BEAUTY SALON :
Allah yasa mudace
2026-06-01 21:04:17
6
Yakubu Fuseini :
S A W
2026-06-01 15:41:49
6
zubaida Muhammad Albashir :
innalillhi wa,inna ilaihi rajiun Allah kasa mu cika da imani
2026-06-02 20:00:27
7
fatima umar :
Sallallahu alaihiwasallam
2026-06-01 22:15:15
6
Matan Sirulah❤️❤️Niongre :
May Allah have mercy on us
2026-06-01 22:24:02
5
𝐏𝐇𝐀𝐑𝐓𝐘💙🦋 :
Allahumma inni as’aluka husnal khatima 🙏🏻Allahumma hasibni hisaban yaseera 🙏🏻Allahumma inni a’uxu bika min axabil qabr wa axabin nar wa fitnatil mahya wal mamat wa fitnatil masihiddallaj 🙏🏻Allah mun tuba ka yafe mana ba don mu ba ba don munanan halayenmu ba 🙏🏻
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭😭ya Rabbi ka sa mu cika da imani
2026-06-02 09:16:42
6
ALHASSAN :
Allah kyi mana rahamar ka ya Allah
2026-06-01 16:10:57
8
AUNTY SAKEE 🥰 :
Allah ya kyautata karshenmu ubangi Allah ka tausayamana Allah yasa mutuwa hutuce agaremu Allah ya azurtamu da mutuwar shahada Allah samu cikin ceton annabi rahama sallahu alaihiwasalam Amin
2026-06-01 22:17:35
6
Abdulrashid muhd :
innalillahi wai'nna illaihirraji'un Allah kasa mucika da imanii Amin.
2026-06-10 22:53:13
1
kamfani :
Macha Allah Allah tsare mu 🥰
2026-06-02 11:56:18
4
bin_sardeeq :
sallallahu alaehi wasallam 🥰🙏🤝
2026-06-02 22:51:57
2
Sayyada Fatima :
Lailahaillallah Muhammad SAW ❤️❤️❤️❤️❤️❤️ya Allahu Ina neman yafiyanka ya Allahu
2026-06-07 07:04:58
2
Hajara Adamu Yam :
saw
2026-06-01 22:07:06
3
To see more videos from user @jameel_dan_ahlussunnah, please go to the Tikwm
homepage.