Allah yasaka da alkhairi,
Amma zefi kyau ace ba'akafe hotunannanba
2026-06-01 23:12:37
75
Amal ❤️🦋 :
Allah ubangiji ya sa matan da suke bayyana sura jikin su su ci karo da wannan bidiyon sannan su ya amfani da shi muna fatan allah ubangiji ya tsare damu mu da bama buɗe jikin mu wanda suke ubangiji ka shiryar da su allah ya sa ku ji wannan wa'azin ku amfana da shi domin tsantsar gaskiya ya faɗa muku abunda iyayen ku suka ga daɗe suna faɗa muku amma ba ku ɗauka ba allah yasa ku ji
2026-06-02 12:20:13
20
AMB🔞 :
Wlh nima ina wannan tunanin anya sunyaddada shikuwa 🥺🥺🥺
2026-06-02 08:03:26
33
Binta :
mashaallah allah ya bamu iKon gyarawa inshaallah mun gode sosai
2026-06-02 10:24:56
17
Zara :
Allah ka yafe mana kuma ka shirye mu
2026-06-02 14:05:01
7
Muhammad Muhammad :
sun shagala da duniya ne
2026-06-01 13:55:00
7
Aisha :
u ar d beat 🥰
2026-06-02 07:25:04
6
YOUNG🦋ABATCHA :
A rayuwa, kowa yana da nasa ra’ayi, amma idan ana maganar addini, wajibi ne a bi koyarwar Annabi ﷺ domin samun rahamar Allah.
2026-06-03 21:49:52
7
user5511685553083 :
s,a,w wllh manzon Allah mai gsky ne kuma manzon Allah yayi gsky wllh Allah yakarawa annabi mhmmd s,a,w daraja
2026-06-02 12:40:07
6
Zainab Hassan :
Allah ya bamu ikon kiyaye wa
2026-06-03 16:16:05
5
na manzon allah :
allah yabiyaku
🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏
2026-06-04 22:52:50
1
🫅🏻 Queen Salmah 💍👑 :
Allah yasa zasugane Ameen
2026-06-02 14:05:48
6
A A man kware :
Ubangiji Allah yha shiryar damu
2026-06-02 16:56:47
5
موزآن :
اللهم صلي على سيدنا محمد وعلى آله محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد
2026-06-02 17:01:04
5
Mussing dabre :
Hmmmmmmmm
2026-06-03 08:14:13
0
zahra’s_ galleria :
Allh yayafemana😭😭😭 yasa yatemakemuuu
2026-06-02 20:43:29
5
DARU IBN UTHAYMEEN :
Allah yabada lada mlm arxiki irin albarka
2026-06-01 14:38:22
6
BIG BASH :
WLHY INA MATUKAR QAUNAR KU KUBIYUNNAN INA ALFAHARI DA KU KASANCEWARKU KU YAN MAIDUGURI NE
2026-06-02 02:42:10
5
fatizara477 :
Allah yasa mudace 🥺🥺
2026-06-02 09:57:35
4
امي 🦜 :
allah kasa mudace
2026-06-02 16:01:37
4
Dan alkali caps :
Wannnan Gaskiyane 🥰
2026-06-03 22:01:27
1
Idriss_ strong pple_4give. :
Hmmmmmmmmmm akwai ranan TAMBAYA
2026-06-04 20:22:39
2
🥀dikko_ummussalma💞👩⚕️💙🦷 :
Sallallahou Alaehi Wasallam 💚🤍
Allah y Shiryemu gaba daya 🥹
2026-06-03 18:29:19
1
buraza bunza 💪 :
Sallallahu alaihi wassallam
2026-06-02 16:15:41
4
To see more videos from user @ustazumarassalafy, please go to the Tikwm
homepage.