trending Duniya ne 👌 amma wllhi Naso ace gidan mijinki kike trending din nan 🥰🥰 Allah ya kawo miji nah gari Wanda zai kula Dake 🙏🙏 my daughter
2026-06-02 00:21:33
17
kayonde🇳🇬🇳🇪🇱🇾🇩🇿🇲🇦 :
360 Please
2026-06-10 20:26:06
5
Aïcha bb :
kina birgeni wallahi daga agadez 🥰
2026-06-01 15:09:00
11
Silaiman Muhammad 🫶💍🇳🇪🇳🇬 :
🎤 voice message (00:39😳
2026-06-02 09:09:56
2
iyalibch :
Madam do 360
2026-06-11 22:40:53
0
Amirah❤️ :
Chirrr😍😁
2026-06-01 21:59:15
9
lovely princess 💝 💫 :
Assalamu Alaikum Daughter ta,
Ina yi miki fatan alheri da nasara a kasuwancinki. Allah Ya sanya albarka a cikin sana'arki, Ya buɗe miki ƙofofin arziki daga inda ba ki zato ba. Allah Ya kawo miki kwastomomi nagari masu siya da farin ciki, Ya sa duk wanda ya ga kayan ki ya so su kuma ya saya.
Allah Ya ƙara miki ɗaukaka, Ya sa kasuwancinki ta bunƙasa kullum. Ya kare ki daga hasada da sharri, Ya sanya albarka a cikin abin da kike samu. Ina roƙon Allah Ya sa yau ya zama rana mai albarka gare ki, Ya kawo miki ciniki mai yawa fiye da yadda kike fata.
Allah Ya sa gumin da kike yi wajen neman halal ya zama sanadin samun nasara da wadata. Ya albarkaci dukkan rigunan da kike siyarwa, Ya sa su zama sanadin samun arziki mai yalwa da farin ciki a rayuwarki.
Ina miki fatan alheri a ko da yaushe. Allah Ya cika miki burinki na alheri, Ya sa ki zama cikin masu nasara a duniya da lahira. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲❤️:::
2026-06-12 14:20:41
2
Rashida Auwal :
Ashe kina da ahankali
2026-06-11 20:46:06
1
A.branding.NG🇳🇬🛍️ :
360 😂🥺🥺
2026-06-12 10:29:19
1
mrshussain :
Masha Allah daughter yar albarka sai da ke
2026-06-01 20:54:39
4
Official Mussa :
Masha allah Tabarka rahman bery beautiful wlh
2026-06-08 19:20:18
0
Matar mijinta🙏🙏❤️🙏❤️🙏 :
Allah yabaki miji naqari
2026-06-11 21:15:42
1
farar tattabara 🤍🕊️🕊️ :
Masha Allah 🥰🥰
2026-06-01 16:04:50
1
najaatuabdullahi :
Masha allh
2026-06-01 16:54:28
1
Meenerhl’s caps and more✅ :
Available
2026-06-10 20:36:43
2
~maryam :
subhanallah 😭😭
2026-06-01 19:44:19
1
R B🇳🇪💕🇱🇾 :
L🔥
2026-06-01 19:47:22
1
Ibrahim Dahiru Energy :
Masha Allah pretty 😍💕😍💋
2026-06-01 15:38:08
1
🙅🏾Abba justice🙅🏾 :
mamaye
2026-06-01 20:16:46
1
Khadija zayya :
Allah ya baki miji nagari
2026-06-02 15:28:33
0
Hsk collection :
Allahumma Bareek, Allah yajikan magabatanki da gafara yakara rufin asiri duniya da lahira Allah yakauda idon makiya
2026-06-01 17:15:42
4
sadee, baby :
😂😂😂toh
2026-06-01 14:57:42
1
🔑L0$£€N—Fx📊📈📉 :
Ni zanbiya kudin wankannan antashi kaina 🥰
2026-06-01 15:35:18
2
To see more videos from user @daughter1317, please go to the Tikwm
homepage.