@madubin.afrika: Malam Ibrahim fa ya yi wa yanbindiga Fulatanci, amma kuma ya kara fadawa sabuwar cakwakiya. @tiktok creators #madubinafrika #foryoupagе #arewa #fyp #foryou

Madubin Afrika
Madubin Afrika
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 02 June 2026 18:00:00 GMT
1852287
107496
1117
3494

Music

Download

Comments

binadam3445
binadam3445 :
Ya wadudu,ya zul arshil mazid,ya fa alulilmayurid,as alula bi izkallazi layuram,wamulkikallizai layudam wanuri waji hika,allazi mala a arshika, very tested and trusted du a, 🙏 in any difficult situation you found your self, just remember this du a🙏
2026-06-03 02:48:35
354
gimbiya607
gimbiya💝🔐 :
Nima tafaru dani wlh inada jaririya 3 months two weeks da haihuwarta ga kannaina mata biyu Allah ne ya kubutar damu da ikonsa🥺🥺
2026-06-03 07:58:46
89
whitecap_4
? :
Wlhy nima haka nasha wahala da suka dauke ni amma ni har gidan mu suka zo mukayi tafiyan kafa tin kafa na na zafi har yadai na inda zamu yini daban inda zamu kwna daban naga rayuwa wllhy ko a aljanna ne bana so naga fikokin su 💔🥹
2026-06-10 08:24:01
41
sadiyaabdul06
Hajiya Halima :
Allah ubangiji ya tsaremu daga shiga hannu wanan mutane ya kare duk masu tafiya kullum
2026-06-03 08:22:54
49
danmaigyada36
yusufdanmaigyda :
inada wata addu'ar ma mai karfin gaske duk bukata yayi min magana
2026-06-10 22:29:57
20
yaseer.arsalan
Màhn Yaseer 🦅😎 :
nikuma a dai dai wannan ranar na rasa mahaifiya ta, on 22nd December of last year
2026-06-10 09:30:45
6
ammee322
🌸🌸🌸 :
Allah yasaka mukku 🙏🙏🙏
2026-06-03 07:51:32
8
sir_senator_rarara
Sir_senator_🇳🇬🇸🇦 :
Nex please Ayi tagging dina 💯
2026-06-03 18:43:21
16
hajjaadamagoni
Hajja adama :
Allah ya kiyaye gaba Ibrahim kuma ina bukatan addu,an kanan nagode
2026-06-16 06:24:23
7
d.bluetooth.numbe
D.Bluetooth number 1 :
Allah ya rufa Mana asiri duniya da lahira yasa mutuwa tazama hutu a garemu baki daya 🙏
2026-06-04 22:50:28
7
aminumasoyi57
Aminu Masoyi🔴 :
Allahumma Ya Wadudu Ya Wadudu Ya Zuljalalu Arshil Majidu Ya Mubdiu Ya Mu idu Ya Fa alalliima Yuridu As Aluka Binurllazi Ma a Arkana Arshika ya Giyasal Mustagisina Agisna Ya Giyasal Mustagisina Agisna
2026-06-07 02:34:35
9
user8136009021414
Idris mai risho two 2 :
Allah ubangiji yakara tsaremu a duk inda muke
2026-06-04 20:22:19
7
user1170611705159
user1170611705159 :
amani y'all
2026-06-16 19:48:44
5
tkdfulani1
TK d Fulani :
Allah yasheryesu
2026-06-03 19:55:20
5
omarfarouk2650
Omar Farouk 2 :
we can wait for next vedio 💪💪💪💪❤️
2026-06-07 23:22:36
6
user6116145730914
abdulkadir usman :
Allah ya karazari mu Baki daya
2026-06-19 09:18:12
6
shamsu.musa21
Deen bawan Allah :
slm Dan allah indan kaga wannan comment nawa kayin addua allah yabani mai albarka😭😭😭
2026-06-17 22:46:20
6
mamansadiq358
Maman Sadiq :
Allah yasaka mana muƴan Najeraa Albarkar man Zan Allah Sallallahu Alaihi wasallam 🤲😭
2026-06-07 12:47:16
6
user4229550639598
Bishir waja :
Allah ya qara karemu nima yau kwana tara nima a funtuwa suka kamani inna lillahi ta kwatoni sunyi mani duka na gaske amma babbansu yace asakeni Allah
2026-06-16 14:40:57
6
abuubaidasani
DARUL HUDA COLLEGE,KANO :
ياودود ياودود ، ياذالعرش المجيد ،يافعال لما يريد ، أسألك بعزك الذي لا يرام ، وبملكك الذي لايدام ،وبنور وجهك الذى ملأ أركان عرشك،أن اكفيني ما أهمني من أمر الدنيا والأخرة
2026-06-03 05:28:09
104
zulaihatbelloshinkafi
🌹ZBS COLLECTION🌹 :
Ya Hayyu Ya Qayyum ka karemu da miyagun kaddarori ya zuljalalu wal'ikram🤲🏼🤲🏼
2026-06-03 08:31:49
16
user2674617667436
sa,adatu maisaje :
don allah ina son wannan addu,a don allah
2026-06-15 12:22:36
8
l.p4995
l.p :
misa baki barin muji adua ? mu san muna kay wani makoné ? Allah ya sa mu dace da alheri 🤲
2026-06-05 08:07:58
6
danladidatti
danladidatti :
wannnan fa wallahi ban yadda dashi ba
2026-06-07 11:21:29
8
dala1g
DALA :
ALLAH YA KARA KIYAYEWA........
2026-06-03 12:00:40
7
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About