@hamzawi_21_6: #sheikh_albani_zaria Ita waka Annabi Mohammad tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi yana cewa Lallai daga cikin waka akoye wada take akoye hikima Dik sanda zaka yabi Manzon Allah صلى الله عليه وسلم ba'a hanaka innam se dai in an saka bidi'a ko kafirci to haramun ne shi da kanshi yana yin waka Allah kara ma Annabi daraja amine #sunnah_tafarkin_magabata #fypg🇳🇪nigeroi_nigerien @Ousmane bin Abdul Aziz @أبوإلهام ألسلفي📸🌿🍃 @muhammadmukthar7240