I witness the one that let her baby died saboda an riqe su a asibiti mijin ya qara kwana a Gidan kishiya . Tace a sallame su zasu tafi fa , akace baby na critical condition tace da ta sake barin mijin ya qara wani kwanan da kishiya gwara ta rasa babyn . Zata sake haifan wani. She left with the baby and it died
2026-06-04 16:51:38
48
Storytime :
Niko wlh cewa ma nayi ko haihuwa nayi baxan sakeyin suna ba
2026-06-04 19:05:06
65
His wifey 💝🧕🧚 :
I swear I cannot loose my baby because of naming ceremony 🥺🥺🥺
2026-06-05 07:33:47
1
Maicharbi | PS | Fabric Plug :
Hmmmmm and there’s me that don’t do taron suna
2026-06-04 09:46:54
35
mumalbanys kitchen :
4 kids bantaba suna ba 😂Alhmdullah kafin wani yace talauci ko rowa ko daya
2026-06-04 19:52:21
18
Afshaz Fashion design✂️ :
Toh Idan ya mutu da wani d’an za’ayi suna
2026-06-04 19:17:18
14
Mamee :
toh ai ni anyi sunan yarona yana asibiti muka sha sunanmu
2026-06-05 09:04:28
1
AYbeautyspa sokoto :
Bantaba haihuwa ba amma alkawari na daukarwa kaina daga haihuwar farko bazan sake suna ba oooh
2026-06-04 17:19:16
15
Rabiakaraye66 :
Nikam na stani suna
2026-06-04 13:16:18
8
Basiru Y Danzomo :
Ummi Baku kyauta ba....You have to call authorities.
2026-06-05 07:30:29
0
Peenarh imam🥀💞 :
Aeni banson suna Wllh duk wahalace
2026-06-04 17:45:14
2
✨Blush & Bloom✨ :
What a mother !!!!
2026-06-04 20:22:33
1
Hasyna_beauty_lounge :
Insha Allah ni ko haihuwar farko ma bazanyi sunan ba. Ni taro baya burgeni wlh
2026-06-04 19:23:02
6
Shop_with_siyama.ng :
Haihuwana na 2 yarona yana da jaundice ba’a sallame mu ba sai Ana gobe suna sa safe yan uwana sun zo tun daga jigawa zuwa Abuja Nace Kowa yayi haquri bazan yi suna ba wallahi yaro na ko gama warwarewa baiba har oga ya gama magana caterer’s Nace wallahi bazan yi taro haka aka haqura
2026-06-04 19:00:16
0
A ❤️ :
Nifa banasan taro ko wani iri wlhi
2026-06-04 20:30:57
2
H T T Resin Artist By Hauwa :
ikon Allah
2026-06-04 09:50:47
2
Summy scent & Henna Abuja :
wallahi dai nima taron suna baya birgeni
2026-06-04 16:16:24
0
HOME DECOR SHOP ABUJA :
& heres me that avoids Suna by all means 😢
2026-06-04 18:52:31
1
Mummy’s pet🥰 :
Wallahi since before I got married I hate naming ceremony 🥺🥺 and now that am 1yrs of marriage, telling my husband even if Almighty Allah bless me with child I don’t think I will do naming ceremony. He be like why and I said no reason i just hate ittttttt.
2026-06-04 20:18:28
1
Apparel_abayas_ng :
tabdi ban tunanin zanyi taron suna
2026-06-04 20:54:52
2
@Tchadiansecret_byummi01 :
hmmm shuwa fa sai ahankali
2026-06-04 10:42:57
2
Princess Amnah 💞🥀 :
Tadau duniya da zafi 😳
2026-06-05 07:33:40
2
MunNad :
Dis is serious
2026-06-04 15:45:47
2
bilyskincare :
Haihuwa na uku ban taba yin suna ba Kuma ban sha'wan yi
2026-06-04 12:29:42
4
Maaman Hamra :
We don't do taron suna in my family
2026-06-04 10:08:06
4
To see more videos from user @ummitiktokcoach, please go to the Tikwm
homepage.