@voice_of_bazawara: Videon yana da tsawo, cikke da darussa da kuma ban tausayi. In just 9 days her story has changed, there is absolutely nothing that Allah cannot do. #foryoupage #fyp #fypシ

Voice_of_bazawara
Voice_of_bazawara
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 06 June 2026 19:31:11 GMT
39245
7142
595
407

Music

Download

Comments

user296820120
B UMMA :
Abin da na fahimta a gareta shine tanada yawan godiya ga Allah. tabbas wanda ya godema Allah Allah zai azurtashi
2026-06-06 21:39:57
119
ahamadmari131
Celebrity 🇳🇬   🇳🇬 :
Allah ya albarkaci company viva ya daga sama fiye kowane company a duniya
2026-06-06 20:03:01
81
mubaraq990
MUBARAQ🕊💙 :
ASPIRA TO THE WORLD
2026-06-07 07:14:08
0
knbioh0049
Amalove❤️🤗 :
see me smiling all through good blessed you ma'am
2026-06-06 20:47:59
26
hatish25
hatish 25 :
tanada kyan zuciya saisa Allah yamata haka ❤️
2026-06-06 20:12:37
55
saeedmuhd639
Saeed muhd :
Tabbas Allah yayi ikonsa awurinnan, Viva muna godiya insha'Allahu daga yau na koma viva
2026-06-06 20:28:36
40
khadijaibrahim4991
khadeeja Ibrahim 💕❤️ :
wallahi akwai nasara acikin hakuri Allah kadai yasan hakurin rayuwa datayi ubangiji Allah yasaka muku da alkhairi
2026-06-06 21:04:35
12
perry_0022
Esti Perry :
Allah ubangijin yasaka muku da gidan aljannan firdausi 🙏 ❤️
2026-06-06 19:45:06
17
user9719610815955
Nafeesa M Bande :
wannan shine rabo daga Allah, Allah yasa ka da alkhair
2026-06-06 20:00:35
15
walidayau0703
waleeda ya'u :
kema da kikayi sanadiyar hakan Allah ya saka miki da gidan aljanna
2026-06-06 21:07:05
10
smartweb1
LUKMAN MUHAMMED :
Jazakallah... God Bless You
2026-06-06 20:45:10
5
mrsk482
Mrs K✨❤️🦅 :
Allah yabiyaku da gidan Allah 🥹 so emotional it make me 😭
2026-06-06 20:25:23
6
nihshadabayaandmore
NIHSHAD-ABAYA-AND-MORE🛍️ :
Inn shaa Allah Viva Saikunfi Kowanne company Daukaka a duniya biki dayama 🤲
2026-06-07 01:08:09
8
hussainmuhammaddo
Engr.Hussein Muh’d Dodo :
This video had me crying so hard 😭tabbas manzon Allah yayi gaskiya
2026-06-07 07:17:01
0
yazkido
Manya !! :
Wanda ya gode wa kadan Allah have big plans for for him Allah ya miki albarka
2026-06-07 02:53:23
6
user366409689
zeetailoring fashion house :
Allah yasaka da alkhairi duk Wanda yatayata hawayan farin ciki yadan namin like
2026-06-06 20:14:57
5
lawanisa23
mallam bangis :
mash allha
2026-06-07 07:08:14
0
danyaya100
masud :
viva for life 😍😍😍
2026-06-07 07:05:40
0
modesty_palace
modesty_palace :
Masha Allah na cinka nima ku taya ni murna😂😍💃💃💃Alhamdulillah kyaun zuciyar ki tajawo miki alkhairi,Allah ka tsarkake zukatan mu Ameen
2026-06-06 20:55:17
5
teemahbylal_henna
Fatima Hassan Bilal :
Aspira mudaku 5&6 ASPIRA TO THE WORLD 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-06 19:47:30
14
umaryahayagafai68
Gafson :
kyawan hali shine sila da yawan godiya ga allah muna godiya Aspira confani &viva omo
2026-06-06 22:28:34
5
omanbabe359
Og's Diamond 🥰🇳🇬🇬🇭 :
Masha Allah, sai murmushi kawai nikai
2026-06-06 19:56:49
9
fatouma.mohamed14
Tima tifa🥰🥰 :
Allah yayiwa rayuwar ki albarka 🥹🤲🤲
2026-06-06 19:37:17
6
deejahqamshi001
deejah qamshi 001 :
jama'a muda viva da'iman ne ya Allahu🥰
2026-06-07 07:12:07
1
ustazi7
ustazi16 :
Allah India kasan niyarmu da abinda Ke cikin zuciyar mu Allah kaimana arziki sabuda munada kyak’kyawar niyata temako fiyeda haka babuce matsalar mu ya Allah kabamu mubayar 🥺😭😭😭🤲
2026-06-07 06:50:30
0
To see more videos from user @voice_of_bazawara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About