@abdul_h_boy_cryptofx: Video mai taken Tarko. Mun duba yadda yan siyasa ke amfani da dabarar [Divide & Conquer] domin cin zabe koda mafi yawan yan kasar basa ra'ayin su. Da kuma yadda irin tunanin mu yake tasiri gurin maida mu baya, tareda karin wasu misalai daga Dark Psychology wadanda yan siyasa suka fi amfani dasu domin muradan kawunan su. HMD Movement: Tunani Shine Yanci || Hankali Gaban Komai || Haske Maganin Duhun Jahilci || A Daina Addini Ta Hanya Mara kyau. #nigeriantiktok🇳🇬 #politics #news
If you're seeing him for the first time, like my comment
2026-06-07 12:12:58
728
soumaila abdine :
ayiwa chugaba annabi muhamad sallati s.a.w
2026-06-07 15:20:44
704
Bashir na mama :
Allah ya kara wa annabi Muhammadu rasulullahi sallallahu alaihi wasallam daraja ameen suma ameen 🙏🙏🙏🙏
2026-06-07 11:27:45
359
rabiu :
Allah yadaga darajar manzon Allah s a w ♥️
2026-06-08 06:27:00
378
~WE~ARE~CITEZENS🩵🏆🏅 :
The most intelligent person in arewa May Allah bless you 🤳🤳🤳🤳 you earn my follow like comment share and repost🫡
2026-06-07 10:53:16
121
Ilyasu Ahmad :
Abdul ina Sonka Sabo da hankalinka
2026-08-04 19:16:39
11
a sadiq :
Allah yasa tinubu kada yaga 2027.
2026-08-03 00:00:54
20
Ameenullah 🙏🙏💔 :
Tsira da Aminci sukara tabbata ga Annabi MUHAMMAD S A W ﷺ ❣️
2026-06-07 14:15:47
339
ummee💖🤗🥰 :
if u are seeing him for the first time like my comment
2026-06-09 13:09:29
21
Hussaini Bashir :
allah ya jikan mahaifanka amin da dukkan musulumin allah amin ya allah
2026-06-09 16:33:14
60
idris husaini hadimi :
sallalhu ala Muhammadin
2026-06-07 06:47:55
114
Bawan Allah :
Wannan AI ne ?
2026-06-21 17:40:10
12
Zayyanu Umar :
Allah yakaramu son annabi Muhammad s.a.w
2026-06-20 07:23:53
13
surajoharuna481 :
Allah yakara lfy 🥰🥰🥰
2026-06-08 23:21:19
11
ABDUL=S=BOY💥 :
Wanda ya fahimci abinda yake nufi ya min like🥰
2026-06-17 09:22:46
11
Mr, AB Baturen Hanya :
Jazakallahu Khairan 🤲🤲🙏🙏
2026-06-09 14:38:51
11
mai dogaro ga allah :
Allah kaini madina Dan annabi muhd ❤️❤️❤️❤️
2026-06-08 11:30:43
50
youn romiyo :
God bless your my bro
2026-06-08 08:52:18
12
Son__of__Ahmad :
Tallented person
I must follow you
2026-06-07 06:04:01
233
brainiac__shamsu 🧠 :
I like this video of yours bro.. your mind operates at forth dimension and highly frequency 🤝 keep it up bring more of this..
2026-06-07 21:50:50
35
M 10 PRO 🥷🎖️🇳🇪 :
very intelligent May Allah bless you 🤳🤳🤳🤳
2026-06-07 07:40:23
79
Dahiru Aliyu :
Allah shine magazine haka,
kuyi min like please
2026-06-14 20:17:20
8
Aminu Danlami :
Allahumma Salli Alah Muhammad Wa'ali Muhammad Kama Sallaita Alah Ibrahim Wa'ali Ibrahim Innaka Hamidun Majid Allahumma Barik Alah Muhammad Wa'ali Muhammad Kama Barakta Alah Ibrahim Wa'ali Ibrahim Innaka Hamidun Majid
2026-06-08 01:58:17
12
To see more videos from user @abdul_h_boy_cryptofx, please go to the Tikwm
homepage.