@sodangi_solar: Ina Masu Solar? kuzo ku amfana yadda ake setting ɗin battery Tubular ya ƙara riƙon caji#fyp #solarinstallation #inverter #nigeriatiktok🇳🇬🇳🇬🇳🇬 #knowledge
Dan Allah ya zanyi satin wannan da tubular na saka panels 250 guda 8 Amma still tana daukewa ina tunanin battery baya cika please?
2026-09-07 23:19:33
2
Idiriss Alhusaini :
assalamu alaikum yana da dama ya gari ya harkokin shin wai meyasa tubular battery a jikin charge controller yakan iya kaiwa 14.4 amma a jikin in bata ma ya nuna haka idan dare yayi kuma sai ya dawo 12.5 amma ni nawa a 11.5 11.7 yakan dadewa a haka nan kuma a jikin charge controller ya nuna mini ya kai rabi
2026-06-08 12:50:12
1
MAI SOLAR 2 :
Naga ya Dawo Kuma 13.1 Da Kuma 13.6v
2026-06-08 16:41:10
2
Abbarou Ibrahim :
in batterie ka litteyem ne fa
2026-06-14 09:54:57
1
aliyu auwal :
lithium pha🥰🥰🥰
2026-06-10 22:39:45
1
Sunusi Siniya :
Dan Allah a ina kuke
2026-06-11 08:56:09
1
Teemahs_glam :
Ni nawa yana kaiwa 14.3 amma idan rana tayi sosai sai ya dawo 13.7 ko 6 pls zan iya setawa?
2026-08-07 08:30:00
0
mustaphayahaya KD :
Dan Allah nache zan iya amfani da Sola controller inyi charge din battery dinna da Nepal light Amma ba panel
2026-08-04 19:02:36
0
Sayyadi muhammadul Jameel(j'b) :
plz idan mare ruwa ne fah,,
2026-08-27 08:01:35
1
M SQUARE CLOTHING :
Dan allah me gel battery fa
2026-06-10 20:03:31
1
user506996508 :
assalamu alaikum bayak godiya mai yawa, tambayana shini zakaga battery yaye full amma idan kakunna solar sai kaga idon battery yakoma ido daya, shin meye masalansa
2026-06-28 20:06:26
1
Musa mohammed bashir :
Ni nawa AJC controller neh baya Kai 14.2 ya zanyu
2026-06-07 00:10:45
1
fulata :
Allah ya saka
2026-09-24 11:29:17
1
AWAI NEWS KANO :
ni ina da tubular 4 yaya zanyi saiti
2026-06-11 23:57:49
1
Ajusad and more :
nawa 12.6
2026-06-20 11:18:14
1
Mubashir Jibril :
salam ni tubullar battery 2 ke garan sai nabar su a ussr 1 suna kai har 14.9 hakan ba matsala ko mene shawara nagode
2026-06-08 20:09:56
1
IBRAHEEM :
dan Allah idan kuma Mppt inverter ce fa?
2026-06-09 09:51:38
0
BABAN AUWAL :
Dan allh Koda battery na mota zai yi haka Amma battery na babbar motane?
2026-10-22 09:12:43
0
🥀🦅 :
barka
2026-09-04 10:30:28
0
sunnah leka gidan kowa A,M,V :
wai tubla panel lamba nawa ne ke cikashi (in yanada frezer bona gidan biyou)
2026-10-06 15:42:53
0
shafiu Adam yandi :
assalma alekum dn allh btrn 50ahne
amma damaga rubatayi saiyasauka kuma sabune koba akunnaba da
20ah nake amfani dashe sai anchanger settings kenan idan sai anchanger settings yaza ayi
2026-09-07 10:29:40
0
shafiu Adam yandi :
2026-09-07 10:23:20
0
abdurahaman hassan :
in aka Kara rusa a tabular yai yawa meyake haifarwa
2026-09-29 16:51:09
0
fraction__2239 :
lie
2026-07-02 18:47:14
0
To see more videos from user @sodangi_solar, please go to the Tikwm
homepage.