@dankasa190: Mu nemi kudi kafin muyi Aure #visibilite #trending #viral #likes #fyp

Dan kasa 227 🇳🇪🇳🇬
Dan kasa 227 🇳🇪🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NE
Sunday 07 June 2026 20:13:16 GMT
36349
4578
299
390

Music

Download

Comments

mourtala.aboubacar58
MOURTALA ABOUBACAR :
Allah kabamu Arziki mai albarka 🤲🤲🤲🤲
2026-06-08 07:33:51
18
beanibraheamsani0
b b ibraheam :
nifa ba zanyi aureba sai jarina ya kai 10m tukkunna
2026-06-10 15:27:47
2
oukacha.dan.mama
oukacha dan mama 🇳🇪♥️🤲 :
hakane wlh fatan alkairi 🤲🤲🤲🤲
2026-06-08 22:36:04
1
baban.al.moustapah
baban al moustapah 🥰💝 :
karyane wallahi ni banida kudi aman muna zaman lafiya da matata
2026-06-08 12:20:18
7
ibraheem_official_06
official ibraheem :
wannan zamani sai dai addu'a, gashi sai da muka isa AURE kasar take kara rikicewa Allah yasa mudace
2026-06-08 13:40:15
9
sahibulislam742
sahibul islam :
munagodiya maigida Allah Kara Maka lafiya da Nisan kwana
2026-06-08 22:00:40
3
saleysambo
~ Bin-salif ~🇳🇪 :
wanan ni chaïda ne
2026-06-08 10:18:31
2
moudaha.habibou.p
Moudaha HABIBOU PROF :
wani saibayan yayi aure Allah ke wadatachi
2026-06-08 15:55:33
0
mai_tsuntsaye
Mai Tsuntsaye TV :
Ina ma ace nakalli video dinkanan Shekara 2 baya
2026-06-09 20:31:17
3
dyo6xnko0xbe
عثمان أبو عمار :
كلامك غير صحيح يا اخي
2026-06-10 11:53:40
0
mohdeen03
moh_deen🤎🎀 :
Shifa aure dan Allah akeyi malam
2026-06-08 22:27:26
1
raiyya492
zindar gida ♓♓♓🇳🇪💝💍💍🙏🫂 :
wlh hakane
2026-06-08 16:35:30
3
achirou.sitar.12.o
Achirou.Sitar.12 Ofisiyal :
kuma Allah samou iya🥰🥰🥰🥰
2026-06-08 12:43:21
1
abdallah25235
abdallah :
waya fadamaka se anyi
2026-06-09 14:42:56
1
user494258666060
user494258666060 :
wannan gaskiyane bro
2026-06-09 19:33:35
1
user48081177483618
user48081177483618 :
gaskiyane
2026-06-08 16:25:27
2
www.tiktok.comismael47
Ismaël Mahamadou :
wannan Hakun né dan Kassa namouu😁
2026-06-08 12:48:32
1
muhammedabubakar4626
Muhammed :
Masha allah
2026-06-08 12:30:36
1
jafarsani3
Sarki jafar sani :
wannan gaskiya ne
2026-06-08 22:24:57
1
habibouahmed876
sadman :
to idan kudi sun karefa
2026-06-08 17:41:20
0
_play_station_and_xbox__
_play_Station_and_Xbox__ :
Zan iya yin aure idan ina da 3m wanda nake juyawa, amman farh ba a chikin 3m din zanyi auren bah, kawai 3m din ita ceh jarina kudin da nake juyawa
2026-06-08 17:38:26
2
user4527386916784
AKITE TCHAD ROUL 01 :
wannan gaskiya ne wlh
2026-06-08 08:22:09
1
moubarakbakafushi
moubarak bakafushi :
Yaa Ubangiji Ka Nuna Mana irin wannan Ranar da zamu Kawo Iyayen mu domin su kalli Wani achievement din mu a Rayuwa🥹🤲
2026-06-09 21:24:44
2
namajidufx
Abdulmajid Sulaiman :
walahi nema naga alamma daga wani makucin mu😁😁😁
2026-06-09 14:28:37
1
user90652468008287mzn
HAMID HMD MUSIC 🎵🎵🎵🎵🎵 :
yayi kyau sosai wlh oga
2026-06-09 16:19:12
1
To see more videos from user @dankasa190, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About