@magajinmalam1: #magajinmalam1

Magajinmalam1
Magajinmalam1
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 07 June 2026 21:28:54 GMT
20178
4718
328
480

Music

Download

Comments

mmnabdallah7
{Yar arewa} :
narasa wane tsinanne yafara cewa addu a bata aiki mude alhmdulillah zamuci gaba da yin addu ar zamuci gaba da saka yaranmu sunayin adduar in sha allahu
2026-06-08 05:42:11
47
maryamahrabiu673
Maryamah :
Mukam addu’a Tana mana aiki wlh🥰
2026-06-08 08:48:35
19
mahadhee1
Foreign doctor :
Well spoken💯💯💯
2026-06-07 23:44:46
2
hubbyhubbyna582
Baseerah Abdulwahab :
mukam zamubada tabbacin Addu,a na aiki Alhamdulillah domin kaddararka da Addu,arka kokawa suke da juna domin Addu,a nacanza kaddara Alhamdulillah
2026-06-07 22:11:03
32
mrsadammainasara
🎀Mrs mai nasara 🥀🎀🤍🔒🎀 :
wllh kuwa aini wllh ba'abin dazancewa Allah Sai godiya wllh nashiga wani hali wllh nasha wahala sosai magani yaki aiki akaina wllh addu a ce baganin matsala ta wllh Yanzu Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillahillazi bi ni'imatihi tatimmus salihat 🥰🩵🙏
2026-06-08 07:15:21
17
imamuddeen3692
DEEN :
muyi sharing videon nan ta yadu jama a
2026-06-07 21:43:43
30
sir_ameenuo22
ameenuo2242 :
yadda kuke saurin shiga comment allah yasa kushiga aljanna haka🙏
2026-06-08 08:15:07
10
hamdeehijabsmore
Hamdeehijabs&more :
Addua makamin mumini
2026-06-07 21:35:18
10
suheimer
suheimer🥰😍 :
mukam Alhamdulillah muda Allah se godiya.munayin Addua kuma munada yaqinin ta amsu.
2026-06-07 22:28:54
8
ershat64
@indo🦋⚡️💫 :
Uhm mukam addu’ah tanayi mana aiki sosai wlhi Alhmdllhi
2026-06-08 08:31:44
5
uniquesoul68
Unique Soul😘 :
Alhamdulillah🙏🏻Allah ya saka maka da gidan aljannah🤲
2026-06-08 06:46:54
5
maman.al.ansar.jigonmata
Maman-Al-ansar Jigon Mata :
ma Sha Allah Allah yasa mu kara ganewa 🙏
2026-06-08 05:32:20
5
user46112622385201
shafiu :
wannan gaskiyane
2026-06-07 22:42:02
5
faiz_uzairu
🫶AMANAR LAILA ALIYU USMAN🌹🧕 :
Wannan gaskiyane mallam jazakhallahu khaira
2026-06-07 23:03:58
6
rabi.halliru
Rabi,atu :
wlh wlh wlh malam kudinma indai da zuciya daya akayi addu,a kuma da yaqini kuma da khwunzuciya to wlh anayin kudin malam godiya muke🙏🙏🙏🙏
2026-06-08 01:17:33
8
maryamyahya257
MAMAN AMNA COLLECTION 👘👜👗 :
mushaidane tana karbuwa Alhamdulillah 🥰
2026-06-07 21:46:26
5
abbagarba15
Abba :
ALHAMDULLILLAH 🙏🙏 My whole life is a prayer and it will always be prayer 💯💯
2026-06-08 09:12:29
1
usman.abdul.rahama
🏃🌍🏃🌍 Aguji duniya :
wai dan Allah malan ya sunann kah🙏
2026-06-07 22:00:47
5
queen_sadee
QUEEN_SADEE’S_COLLECTION :
Allah yasa mucika da imani 🤲🤲
2026-06-08 06:09:40
7
dansomoctar0
Dan so❤️❤️ :
tabbas gaskiya ne alh saka da alkairi 🥰🥰
2026-06-07 21:36:12
6
ibrahim.dan.baiwa
Ibrahim Muhammad 🇳🇪🥰🇳🇬 :
alhamdullah 🫀
2026-06-08 09:49:06
1
babanakano
JALLABIYA TO THE WORLD🌍✈️🛒 :
Allah yasa ka da alkairi 🙏🙏
2026-06-08 07:18:50
3
user6757134746225
musalevil :
mashAllah🥰
2026-06-08 07:13:35
3
user9724343290603
zi bébé 🧚‍♀️🧚‍♂️ :
Macha allah
2026-06-08 07:31:34
3
user6505365983298
Ali :
gaskiya ne babana
2026-06-08 06:58:55
3
To see more videos from user @magajinmalam1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About