@marke.herbal.medicine: Lawal esha katsina wasu doctors suna cewa mace ta haiyu ta gohu yafi sauki wasu Kuma suna cewa a a in ta haiyu da kwanciya tafi samun sauki saidai mu abinda muka lura anan shine yadanganta da yanayin yanda haiyuwa yazu watama saidai ayi mata C.A Allah yasa mudace 👏#CapCut