@arewa24: Dahuru ya kawo gulma wacce ta tayar da hankalin Bello! 🤔 Shirin ku mai farin jini Zabi Biyu zango na 2 kashi na 12 zai zo muku a gobe da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo! #AREWA24 #TAKUCE #ZABIBIYU