Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai haddasa dalilai, Mai sauƙaƙa kowanne abu mai wahala,
Ka sauƙaƙa min tafiya zuwa GidanKa mai alfarma (Ka’aba), da ziyartar Masallacin AnnabinKa Muhammad ﷺ.
Ka azurta ni da yin Umrah cikin gaggawa da sauƙi, Ya Mai jin ƙai.
Ya Allah, ni ba ni da ƙarfi ko iko, saboda haka Ka sa wani daga cikin bayinKa ya zama sanadiyyar cikar wannan buri nawa.
Ka buɗe min ƙofofin arziki da falala, Ka sa albarka a rayuwata da dukiyata.
Ya Allah Ka yi salati da sallama ga Annabi Muhammad ﷺ,
Ka sanya ni cikin masu ziyartar sa da masoyansa, Ka haɗa ni da shi a duniya da Lahira
2026-06-18 09:05:36
5
MODU NAFTU 🫱🫲✌️✌️🙏 :
Masha Allah 👈 👈 👈
2026-06-18 08:41:39
5
Ismail yusuf :
Allah yasa mu ke yada alkhairi Koda yaushe Allah yasa mudace duniya da lahira
2026-06-13 19:23:10
19
Umar taa,mbo Ibrahim :
Allah yasaka mata da gidan aljannah
2026-06-16 18:27:46
9
M Sani Alaramma :
Allah Yasa Mudace 🤲
2026-06-13 11:46:23
9
Noor de la Guidance ✨🕋 :
Allah ya yimata albarka🥰
2026-06-10 14:06:00
11
uzairu。Ibrahim。Assalafy :
wlh Maryam tayimin sosai
Allah ya sakama Maryam da Aljanna firdausi
2026-06-13 06:20:06
10
@jalo :
akoy sahawanatou ❤️
2026-06-15 21:09:56
10
abass hassane :
Alheri
2026-06-14 18:57:31
7
👑king isya update :
Allah ya bamu annabi Muhammad 🙏
2026-06-14 22:33:45
9
Abdullahi :
hajjaju
2026-06-15 15:41:34
8
Bilyamin Muhammad :
Allah yasaka matada Alkhari Ameen 🙏🙏🙏
2026-06-14 13:48:30
8
Rope_jumper🤸 :
masha ALLAH
2026-06-17 07:04:33
8
Kabirou Zoumbaye :
jazzakallamu khairan ♥️♥️♥️
2026-06-14 16:23:32
11
Alassane Abdoulfatah :
Allah yasa mudace 🤲
2026-06-15 10:07:38
10
abbajrb :
mashallah
2026-06-14 10:20:22
8
mahamadou nazirou🥷🇳🇪 :
asha allah
2026-06-13 23:06:04
5
🇳🇪 HABOU BAKAR 🇳🇪🫡🫂 :
🤲 Allah ya Samu dauke Amine 🤲🤲
2026-06-17 07:55:42
6
Ibn Muh'd :
Barakallahu fiyk, Ustaza Maryam.
wlh saida nayi follow nata
2026-06-12 11:17:11
13
Suleiman karbali💘💘✍️✍️ :
Allah QARAMA annabi Muhammad daraja 💞💞💞💞💞
2026-06-14 15:47:14
6
Munzali Salisu :
Masha allah
2026-06-17 23:33:19
3
bouzoumali :
masha Allah
2026-06-17 22:46:21
1
Dr lukman m sani bunza :
Allah yasakamata da alkhairi
2026-06-19 09:44:53
3
S.haske :
مشاءالله تبارك الرحمن 🗣
2026-06-16 11:07:07
2
To see more videos from user @sunnah_nation, please go to the Tikwm
homepage.