@dr.umaryamco: Early heart attack warning signs you shouldn't ignore explained in Hausa language #Awareness #PublicHealth #HealthEducation #healthwithDrUmar
Allah ya bamu Lpia cardiovascular disease is not easy 😭😭 all the symptoms you listed Ina jinsu Yanzu haka 😭
2026-06-10 11:14:03
3
Bearty :
Kamar alamomin panic anxiety
2026-06-14 06:41:40
1
fatima :
Allah ya karemu
2026-06-14 05:17:29
0
Auntybabycollections :
ya
Allah kabamu lafiya
doctor ni yanxu abinda yake damuna ciwon baya ta kasan kafadata
2026-06-10 09:55:11
2
Abbah Ghandy :
Allah ya Kare mu
2026-06-12 19:56:44
0
Saïdou mai Madrid :
Barka dokta
2026-06-09 21:31:22
2
Ruokaeeyaer🥰 :
Allahumma barik
2026-06-09 22:31:19
1
khady stk backup :
jazakallahu kairan Dr
2026-06-09 20:40:21
1
jibrila :
thank you sir
2026-06-09 21:37:48
1
ibrahim a nh :
Allah yasa mudace
2026-06-09 20:39:00
2
Dr-rukkie001 :
Ina fuskantar sign and symptoms din 🥺
2026-06-15 13:20:25
0
Mrs M A😍😍 :
na fi 2months Ina fama da bugawan zuciya da sauri numfashi Yana min wahala Amma ko yaushe naje asibiti maganin ulcer kawai ake bani, Ina yawan samun panic attack 🥺🥺
2026-06-09 20:48:01
3
BIN MUHAMMAD ❤️❤️❤️ :
nikam Dan Allah muna feshin ciyawa magani nazubarmana ajiki
please Dr
2026-06-11 14:32:19
1
BabyAmera :
Exactly symptoms dinda mamana tanuna before her death, munje asibitin ma dawuri ammade to🥹 yazoda da karan kwana 😪😭 Allah yajikanki mama 🤲
2026-06-09 20:57:01
3
triple :
gaske
2026-06-09 20:37:50
2
Shatu beauty place🥰 :
Allah katsaremu da sharrin cututtukan zamani yarbb Allah katsaremu sharrin duniya da Abinda ke cikinta ya Arrahman
2026-06-09 20:38:56
2
cyearmerh (faiza shuaibu musa) :
dan allah dr ina so nai mgn da kai privately
2026-06-09 22:57:19
1
Auwal idris :
muna godia
2026-06-09 21:28:05
1
oumsudaiss :
wlh yau haka na wuni
2026-06-09 21:29:56
1
S.ONE :
wallahi abinda yake damuna yanzu haka Dr
2026-06-09 21:20:06
1
Barakina💪gmy🏋️ :
👍👍👍
2026-06-10 17:51:19
1
Ibrahim Ousmane aboubacar :
🥰🥰🥰
2026-06-10 15:40:51
1
Ousseini :
🥰🥰🥰
2026-06-10 13:37:17
1
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm
homepage.