@ashafa_2: Manzon Allah ﷺ ya ce: “Duk wanda ya yi min salati sau ɗaya, Allah zai yi masa sau goma.” #ashafa #kano #madina #malamibrahimmaiashafa #malamibrahim
Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai azurtawa, Kai ne Mai mallakar taskokin sama da ƙasa. Ka azurta ni da damar zuwa gidanKa mai tsarki (Ka’aba), Ka bani damar yin Umrah ko Hajj mai karɓuwa, Ka sauƙaƙa min tafiya ba tare da wahala ba. Ka buɗe min ƙofofin arziki daga inda ban zata ba, Ka sa wanda zai taimake ni, Ka mayar da damuwata farin ciki, Ka fitar da ni daga kowane ƙunci
2026-06-10 12:18:36
9
Adam .A. Adam GSH :
slm aramma Dan manzon Allah ataimakamin da number mlm my ashafa
2026-06-10 10:24:28
6
Sophia :
Ammen
2026-07-01 16:34:40
3
To see more videos from user @ashafa_2, please go to the Tikwm
homepage.