@blaq_wazeery: Akwai lokacin da mutane suke ganin kamar mafarkin ka ya yi girma fiye da karfin ka. Akwai lokacin da kai kadai ka san irin addu'o'i, hakuri da kokarin da kake yi a boye. Amma Allah baya barin wahala ta tafi a banza. Yau idan na kalli tafiyar Tsakar Gida, zuciyata cike take da godiya. Daga karamin mafarki zuwa abin da dubban mutane suka runguma da soyayya. TIKTOK SOUD 879k Audiomack 635K streams YouTube 405K views Spotify ALMOST 100K streams kuma har yanzu tafiyar tana ci gaba. Ban ce na kai inda nake so ba. Amma yau lambobin suna bada shaida cewa idan ka yi hakuri, ka dage, kuma ka dogara ga Allah, babu abin da ba zai yiwu ba. Na gode wa duk wanda ya saurara, da wanda ya yi amfani da sautin, masu sharing, masu comment, masu addu'o'i. Wannan nasara ba tawa ba ce ni kadai, tamu ce baki daya. Alhamdulillah. โค๏ธ๐Ÿ™ NEW MUSIC ๐ŸŽต KADDARA TA... Coming Soon. โณโœจ Ina mika godia ta ga @Bravo Master Recordz @Shamsiyya Sadi @ABK DON

๐…๐€๐‡๐„๐„๐ƒ ๐Ÿ’ฏ
๐…๐€๐‡๐„๐„๐ƒ ๐Ÿ’ฏ
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 09 June 2026 22:42:03 GMT
64169
7713
129
53

Music

Download

Comments

maryammakeri
Maryam Makeri๐Ÿฅฐ :
Iโ€™m love with song Wlhi
2026-06-10 05:32:17
5
auntyhusseeey_chops30
auntyhusseey chops and more :
Muma Muna sonkaโค๏ธ
2026-06-10 23:19:37
2
deedi01
Deedi :
Congratulations
2026-06-10 23:42:37
1
shuger1971backup
shuger197 :
Eh eh eh
2026-06-10 23:18:18
1
adizerh
ุฎุฏูŠุฌุฉ ุฃูˆุงู†ุงโœจ :
my love for this song is undescribable... โ™ฅ๏ธ
2026-06-11 07:01:49
1
aishatumuhammadju3
NANA Aysha :
dan Allah afadamin sunan wakar nan pls
2026-06-10 21:44:06
1
rubbeena7428047295770
rubeena :
wadanbaki badakibane"๐Ÿ’—
2026-06-10 20:09:07
1
hassanahmuhammad0
hassanahmuhammad0 :
Faheedโค๏ธ
2026-06-10 21:49:56
2
yusuf.abdullahione
YUSUF ABDULLAHI ONE๐Ÿคดโšฝ๏ธ๐Ÿฆ… :
Bakandamiya kenan โค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธ
2026-06-10 10:49:59
1
abbobi8
Abbobi :
Sorry Bro
2026-06-10 09:13:03
1
shop123k_bhomendkitchen
Shop123k and B home&kitchen :
Amman why did you change your name from mai wanka da faro?
2026-06-10 22:26:40
1
maryam_mashiee
Damsel985 :
Best of the year
2026-06-10 15:52:15
1
ibrahim.khadija.i
Cute sabreen ๐Ÿ’–๐Ÿฅฐ :
Wannan haka yake
2026-06-10 11:21:36
1
umar_mai_omo
umar_mai_omo :
I just love you my brother
2026-06-09 22:50:36
2
realmimirano2
Mimi Rano๐Ÿ‘‘ :
nice caption ๐Ÿ˜ญ
2026-06-10 06:49:42
1
ammah_collections_01
Ammah Collections๐Ÿงšโ€โ™€๏ธ๐ŸคŽ๐Ÿ’ฆ๐ŸŒธ :
ฤฐnasoki ayy
2026-06-10 18:38:56
1
fatimailiyasu422
Fatima Iliyasu :
i really love it
2026-06-11 20:19:11
0
maimunagarba205
matarkabir :
is this song on audio mark,and wat is the name
2026-06-11 20:29:23
0
mlitry0
๐Ÿฆ‹Ummancy๐Ÿ–ค :
I love dis song ๐ŸŽต wlh
2026-06-10 15:10:01
2
marin_c.e.o
marin_c.e.o :
Allah ya kara basira abokina๐ŸŽง
2026-06-09 22:49:28
1
zara.bae7
zara bae๐Ÿ’ž :
nazama amarya uwar gida๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ƒ
2026-06-11 17:16:04
0
mrssadeeq58
Mrs Sadeeq :
Masha'Allah
2026-06-11 05:41:49
0
wardha660
Mr's Noor :
my favorite song wlh ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-06-11 02:07:52
0
larabeey
LARABEEY :
In basu kaita ba ai kai da kanka zaka kaita๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-06-09 23:29:27
6
alhameed07
oum izyan& Asaad :
dan Allah ni kadai nake kaunar wakar nan๐Ÿฅฐ
2026-06-10 19:50:03
1
To see more videos from user @blaq_wazeery, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About