@yaya_muhammad: Na sha wahala sanda 'yan Boko haram suka saceni suka yimin aure, amma halin da nake ciki yanzu yafi na Boko haram domin yanzu ina kan wani tsani na rayuwa ko mutuwa saboda barazana da rayuwa da akeyimin - jarumar Kannywood, Fatima Hamza, PA Izzar So. #viral #hausa #kannywood #kano #borno
Yaya_Muhammad
Region: NG
Tuesday 09 June 2026 23:15:33 GMT
Music
Download
Comments
Saipullerh :
in dai kaji tausayinta kamin like 🥺
Allah sarki 🥹💔
2026-08-03 20:46:41
9
Masaud Abu Zainab🇳🇪 :
subahanallahi 😭
2026-08-04 09:25:42
0
zainab m sani :
jikina yayi evening
2026-06-18 07:18:34
5
bashirnk21 :
Allah ya kawo Miki mafita
2026-06-11 12:01:32
7
salihi @ :
allah ya amintar xake
2026-08-04 09:10:00
0
Laaali :
Allah sarki Allah ya tsareki da tsarewarsa
2026-06-11 14:20:13
6
@Haulat baby 🥰🥰 :
Allah ya kyauta
2026-06-11 08:30:58
7
𝐇𝐃 𝐓𝐀𝐋𝐈𝐒𝐌𝐀𝐍 :
allah sarki mufa yan maiduguri munga abu
2026-08-02 22:52:30
0
Rabi'atu Aliyu :
Allah ya tsaremu baki daya
2026-06-12 06:12:45
6
sadiq :
innalillahi wainna ilaihirraji un Allah yashiga lamarinki
2026-07-31 18:22:22
0
☆ÐĄƝ☆MÅṚĂƊĮ♧~☆°•` :
Allah ya kare ke🥺😢
2026-06-11 18:26:03
6
Mmr :
Allah ya kawomafita Fatima
2026-06-12 17:23:02
2
Uu Uu :
Allah sarki rayuwa allah ya kyauta
2026-07-18 23:26:31
0
yarbabanta🦋✨ :
2026-06-12 11:34:35
2
Ahmad(AA) :
2026-06-11 07:46:23
3
AMEENATOU :
subhanallah 🥲
2026-06-12 22:51:43
2
Barrat saraki :
Allah sarki
2026-06-16 23:00:31
3
Haseenah🌸 :
😭😭😭😭Inanillahi Inanillahi Inanillahi Inanillahi Inanillahi Allah ya shiga lamarin ki
2026-06-10 11:42:20
7
Excellency :
Wannan fa akwai iya shirin film kam
2026-06-10 11:40:24
6
ashmar61 :
Allah sarki faty😭
2026-06-10 20:06:19
5
SULTY :
Allah yakare ke🥺
2026-06-10 19:26:59
6
Mom twins maryam :
subahanallah
2026-06-10 11:08:06
5
Mom twins maryam :
Allah ya shiga lamarinki
2026-06-10 11:08:21
6
Rukayyakilishi mumteemah :
innalillahi wainna ilahirraji'un
2026-06-10 00:40:51
5
To see more videos from user @yaya_muhammad, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.