@abuaishakhadijaassalafy: Muyi watsi da al'adun gargajiya mu kama sunnar Annabi SAW bisa fahimtar magabata nagari (Salafus-Saleh) فمن أحب النبي فليقتدي به وليس المحب من يدّعي وهو غافلُ Duk wanda yake son Annabi, to ya yi koyi da shi. Domin mai soyayya ba shi ne wanda kawai yake iƙirari alhali yana gafala ba. Rahmatullahi Alaika Ya Aba Abdulrahman..