Allah Sarki 😢, Ku Dauki Abin Seriously,
Kun Tuntubin Masuu Kula Da Lapiyar Yara pediatrician or Child Specialist. May Be "Autism Spectrum Disorder (ASD)" Kokuma "Facial muscle or nerve disorders" Kowata Matsalar Kedamunsa.
2026-06-11 22:16:23
14
usman bunawa :
to akasheshimana🥺
2026-06-10 21:03:46
104
Najibullah :
Ka tabbatar ka bashi ilimin Addini dana zamani domin Allah ya temakeshi ya tashi da zuciya mai haske. Allah yayi masa Albarka
2026-06-11 09:08:15
24
Aliyu usman :
wallahi inason wannan yaron Allah yy masa albarka
2026-06-11 13:51:14
9
Na gidan m sharif :
sai kace jinin azara ilu 🙏🙏🙏
2026-06-11 11:04:54
16
BADAYA MUNKAILA :
Allah yasa yazamewa nageriya alkairi
Allah yasa hizeci uban tunubu
2026-06-11 16:13:29
4
Hussain Abdullahi :
be careful😌😌😌😌
2026-06-11 14:25:45
5
saniyus3 :
wannan namune 💪
2026-06-11 08:45:16
16
Muhammad yalwa :
jikina duk yayi next year 🥺
2026-06-12 01:20:42
1
BÃRÌSTÃ_ÇÕMÊDY :
Jikina yayi second semester 🥹😭💔
2026-06-11 22:48:59
2
Code Lord :
I swear same with my junior brother 😀
2026-06-11 23:19:25
2
sulaimanharunaada03 :
Kai king janhoo
2026-06-11 16:14:12
2
Mubarak Auwal :
Nima haka nake
2026-06-11 19:05:22
0
Yahaya Ameenu :
tam allah yasa mudace allah kuma yasa rashin dariyar yazama alkhairi
2026-06-11 15:06:09
0
m son m love :
Allah yasa yazama kinjanun
2026-06-11 16:17:15
2
sulaiman ilyasu sara :
Allah yasa rashin dariyar alkhairi ce
2026-06-11 14:38:32
1
Empire👑 :
wannan yaron ku adana mana shi inshallah zai kawowa Nigeria canji🥰
2026-06-11 10:07:22
8
🇳🇬Usman✍️ABOSKE 786🟢 :
Allah ya sa yazama shugaban kasa
2026-06-10 21:37:01
1
A.B. abubukar djibrill :
هل ندمت على مشاهد هذا المقطع
2026-06-11 09:34:02
1
abu khairat :
Allah sarki dana annur Shima baya dariya
2026-06-10 21:54:58
3
Buhari Idris :
amma dai sunasa umar ko
2026-06-11 21:28:05
1
Aliyu :
hamana ma Yana dariya
2026-06-12 00:13:20
1
Ahmad :
jikan king Jan un
2026-06-11 13:19:14
1
To see more videos from user @dan__ibraheem, please go to the Tikwm
homepage.