wallahi ina matuƙar ƙaunar Prof. Mallam isah yelwa, ubangiji Allah ya kareshi ya tsare shi daga dukkannin sharri. ubangiji ya Allah ka albarkaci rayuwar zuri'arshi
2026-06-10 16:54:20
213
Amad :
Kaji Adalci irin na malaman Sunnah 🥰😍
2026-06-10 19:31:26
101
Abba kaka :
please i need copy
2026-06-13 22:26:48
0
Mahamane Laouali Arafi :
Assalamu alaikum
Macha Allah
dan Allah minene sunan littafin??
2026-06-10 14:14:17
51
Eddie Boss :
Masha Allah
Akwai wani bawan Allah, yazo NYSC YOBE DAMATURU, Yazo masallacin Goni mukhtar ya fara mana Lecture(Darasi) akan Qur'an/Science.
2026-06-11 13:56:02
14
ytwn4 :
ya annabi Muhammadu s a w 💓💓
2026-06-10 11:33:39
22
Abbah Today :
wllh tallahi Ina fahimtar karatun mlm,
Allah yadauramun qawnar Malam