allah ya taymaki gaskiya
akara hakouri malan incha allah kayne da nasara 🤲🤲
2026-06-10 11:32:18
20
Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪 CNSP 🫡🫡 :
arrr
2026-06-10 14:26:29
4
mountari saddi :
Allah Maɗaukakin Sarki Ya kare babban malaminmu Sheikh Sani Bin Hazam, Ya ƙara masa lafiya, hikima, da albarka a rayuwarsa. Ya sa iliminsa ya ci gaba da amfanar al’umma, Ya ba shi ƙarfin ci gaba da yaɗa addinin Musulunci cikin aminci da nasara.
Haka kuma muna roƙon Allah Ya shiryar da hukumomin Agadez a Jamhuriyar Nijar, Ya sa su yi adalci da tausayi, Ya buɗe zukatansu domin a ba malamai damar yin wa’azi da karantar da addini cikin lumana. Allah Ya haɗa kan al’umma a kan gaskiya da alheri. Amin.
2026-06-10 14:25:57
7
OUMAR TOYOTA 👑 :
Allah yakare malam ❤️
2026-06-10 13:36:15
28
𝐀𝐡𝐦𝐚𝐝 𝐘𝐚𝐫𝐞𝐞𝐦𝐚 :
Insha Allah sunna zatayi nasara❤️❤️❤️
2026-06-10 14:48:05
7
Moctar :
shege dan wahala
2026-06-10 14:26:41
3
SAMINOU TORO :
Allah ya karemu da ga sherin makiya Allah ya ka ra maka lafiya malam 🤲🤲
2026-06-10 14:40:50
4
hab :
Amine malam Allah ya temaka ya satre
2026-06-10 14:26:10
6
𝕂𝕚𝕟𝕘 𝕊𝕒𝕝𝕒𝕙 𝔸𝕫🥷🏾 :
Allah ya yakareka oustaz👍🏻
2026-06-10 13:45:19
5
Mahamadou :
in cha allah babou abinda zefarou dakai se alheri malan 🥰
2026-06-10 14:52:14
5
user8134104907666 :
kaci gidanku
2026-06-10 15:50:05
0
oumarou azahidou :
yayi dayday Allah yaqara
2026-06-10 14:14:25
2
ABBAKAR SADEEQ :
Allah ya tsare ka malam
2026-06-10 16:11:22
2
⚛️Yunus Abu Bakr⚛️ :
لاحول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم 😭😭😭
2026-06-10 16:25:09
1
tambarick :
izzalla est ce que Normal
2026-06-10 15:18:46
0
أبو زينب السلفي :
masha allahu malam allah ya kara daga sunah allah ya shiryi iyan bidi "a
2026-06-10 13:34:57
7
abou habsat :
malan allah yakareka da makiya
2026-06-10 13:52:59
4
jacobsouleyilla🥷🏽🔥 :
Allah kare ka ustaz amine
2026-06-10 14:56:24
2
To see more videos from user @sani.ibni.hazm3, please go to the Tikwm
homepage.