ubangiji Allah ya jikan baba buhari ubangiji Allah yayi masa rahama, Allah yasa aljanna ta zama makomarsa , ubangiji Allah ya sadasa da mala'ikun rahama, ubangiji Allah ya dashi da fiyayyen halitta annabi Muhammadu s a w
2026-06-15 14:34:42
5
muntariumar42 :
Allah Ya Gafarta Masa Tare Da Iyayen Mu Baki Daya 🤲🤲
2026-06-12 12:20:30
9
Dr 001 :
may his soul continues to rest in Aljanatul firsdusi AAMEEN 🙏😭😭
2026-06-17 07:37:41
2
Isah Nawaf 🇳🇬🇩🇪 :
Wllh inna farinciki yadda naga kusan kowa nayiwa baba adduaa maikyau fatan Allah y jaddada masa rahama 🥰🥰
2026-06-12 13:23:08
7
@khady :
ALLAH YAYI MAKA RAHAMA YASA KWANCIYA HUTU CE
2026-06-17 19:34:29
2
Al'ameen Malam (am-sal)👌👌 :
Allah ya maka Rahma baba
2026-06-12 07:37:16
5
Datti hadejia :
Allah ubangiji ya jikansa da rahma
2026-06-12 13:10:10
5
Ibrahim j. muhd :
Ubangiji Allah y hsk makwancii baba🥹🙏
2026-06-13 18:37:13
2
saminu hamza :
Allah ya jadada rahama garechi
2026-06-17 17:36:26
1
Usman bala Ibrahim :
Allah yayi masa abinda yayi mana...
2026-06-13 11:14:05
1
abdussalam nazifi :
Allah gafarta masa
2026-06-14 17:38:19
1
Sulaiys properties& estate Nig :
Allah yajiqansa yasa Aljanna makoma
2026-06-13 18:39:50
1
Sunusi Ahmad :
Allah ya sabunta rahama agare ka baba
2026-06-13 19:05:21
2
sy_ahmad012 :
Ya Ubangiji Kayiwa wannan bawan Naka rahama
2026-06-13 13:08:38
2
bashirabdullahi3388 :
Amin Amin
2026-06-12 07:03:12
1
Farukshani10 :
Allah yajikan baba 😭😭😭
2026-06-10 23:59:24
2
Alvin_tal_udu :
Allah ya gafarta masa tare da dukkan’yan uwa musulmi Amin
2026-06-13 16:27:13
1
Ndan-Foulani :
Allâh yafoo Baba
2026-06-12 12:01:16
2
sayloss :
Allah ya jikansa da RAHAMA
2026-06-10 23:20:24
7
Ali Abdoulaye :
Allah ya jikan Baba amine
2026-06-12 18:42:00
1
Sani Abdullahi :
Allah yayi masa rahama saboda darajar annabi muhd s. a.w
2026-06-12 04:28:48
2
Garzali :
allah 🤲 ya maka rahama
2026-06-11 07:06:21
1
user6398621675887 :
Allah ya jikan sa yasa Al-jannah makoma
2026-06-13 17:27:08
1
mustapha jalingo :
Allah ya jikankada rahama albarkan annabi muhammad s a w
2026-06-12 13:54:51
1
MHD,,,sani :
ameeen y rabi ibadiii
2026-06-10 21:37:01
1
To see more videos from user @nuraidrsisarakiii, please go to the Tikwm
homepage.