@madubin.afrika: MADUBIN AFRICA Episode 12: "Sai da na fara buga bandits din da kasa sannan na kwace addar hannunsa” Cigaban Labarin Ibrahim Makera. To ko ta yaya aka yi ya koma gida bayan ya gudu daga hannun yanbindiga a jihar Plateau? Za ku iya Subscribing din Youtube Channel din mu, ko ku shiga WhatsApp channel dinmu don samun cikakkiyar hirar da zarar dora. #africa #afrika #madubinafrika #Hausa #arewa

Madubin Afrika
Madubin Afrika
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 11 June 2026 09:00:00 GMT
65694
3228
112
118

Music

Download

Comments

rahmaaliyumuhamma
Rahma Aliyu (Mamankhalil) :
Ya Rabbis samawati kai mana katangar karfe tsakanin mu da wayannan mutanan 🙏😭
2026-06-16 17:12:50
2
aliyuibrahim8241
Aliyu Ibrahim Narabi :
idan kwana bai qare ba wallahi saidai asha wahala amman ba za'a mutu bah
2026-06-17 06:54:45
7
itz.kamboy
🇬🇭itz.kamboy🇬🇭 :
Sunan wannan film din. Apocalypto
2026-06-13 15:02:17
3
hafsahyakasaee
Haphsatou :
Allah yayi shi da quick thinking
2026-06-21 21:36:04
1
ibraheemmatiku
I.G BOY :
intelligent person
2026-06-15 05:42:45
3
user49750393197637
musa saiDu :
allah azare gaba
2026-06-13 18:29:47
1
sady_zaif
Gimbiya fadeela90days :
Malam Halilu Ibrahim Dan Gwagwarmaya
2026-06-14 23:51:54
7
mum.arsd
aminatuu :
Lahaula wala kuwwata illah billah 😭 Wannan bawan Allah kaga masifa Ya Allah ya kare tsare bayinka
2026-06-17 12:04:42
4
abba.aliyu.haidar
Abba Aliyu haidar :
Ubangiji Allah yakara kiyayewa yakawo mana karshen wannan bala,in
2026-06-14 20:29:39
1
limanwaziri805
limanwaziri85 :
2026-06-14 13:44:41
2
mukhtarkamfa
Mukhtar Kamfa :
naji dadin wannan tattaunawar da farkon ya tsare shi mu kuma Allah ya tsare mu
2026-06-21 06:05:12
2
freshnyscfatimasloves
De fresxh refreshing. :
sorry sir.🥲
2026-06-23 21:38:31
1
yusufyakubu287
yusuf yakubu :
this is Nigeria 🇳🇬
2026-06-19 15:46:59
1
ahmadismailah
My is for rasul :
Kwarai da gaske
2026-06-20 01:44:28
2
jajayegaya
Safiyanu Mustapha Gaya :
through awareness.
2026-06-17 10:10:24
1
user848010422061
user848010422061 :
😅😂h
2026-06-17 09:52:59
1
maryam_baharunnada_21
YÀR ~~~FAIRA CE🥰🥰💕💕 :
ya Allah ya rabbi ya zulharshe majad kayimana iyaka da wayanan bayinka
2026-06-16 07:52:39
2
sady_zaif
Gimbiya fadeela90days :
Ikon Allah sai kace film Allah ya kara kiyayewa
2026-06-14 23:48:06
3
nazifi2514
nazifi :
Allah ya tsaremu
2026-06-11 14:15:17
3
extrovert599
MIJI NAGARI :
wannan shine mahadi Allah ya kawo mana karshen wannan musibar
2026-06-15 20:43:08
2
itzwizkhali
itz__wizkhali :
Allah SARKI 🥺
2026-06-11 22:36:14
2
abba_charity96
Abba Charity enterprises :
painful story🥺
2026-06-11 09:30:36
3
hermasford4
user403465440499 :
ya kamata ayi film akan labarin mutumin nan
2026-06-12 00:24:33
4
ssambo221
samha for real :
wlh matsalar kenan informers
2026-06-17 21:20:45
1
hansau21
M inuwa :
gaskia wannan shine mahadi
2026-06-16 16:33:12
2
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About