@teemah_gombe_001: Partyyy timeeeee😻🔥 cheers 🥂 to having good friends 🙌❤️@💫𝐋𝐄𝐄𝐃𝐒𝐎𝐍💫 shot by :@Leedson_videography 🎥 deco by :@Makeup&event decor in Gombe
Ga addua jama'a Allah yasa mu cika da imani maiii qaunar annabi yace Ameen 🙏
2026-06-10 18:56:24
668
Ibrahim Usman Bature :
Hhhhh wlh lokaci daya ta fasa zama Sayyada😂😁
2026-06-10 18:54:02
446
virgo13_08_6 :
Children’s day abhi wetin
2026-06-11 17:35:55
70
𝕄𝕚𝕕 𝓈𝒶𝓁𝓂ℯ𝓇𝒽⇰ :
Salati goma ga annabi🥰
2026-06-11 08:00:43
146
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Jikina yayi mid semester da lamarinku wlhi😳
2026-06-10 22:01:17
110
widadscents_kaduna :
Wallahi duk yara ne kuma 😂
2026-06-10 21:19:53
63
oum Sadeeq 🥰🥰 :
Wai dan Allah ina iyayen yaran nan🥺
2026-06-11 07:23:41
24
Amina Amal :
Wlh umma na uwace tagarii🥺❤️🫂
2026-06-10 20:19:53
50
Em Rhan👳♂️💎 :
Wai Yarinyar nan bb Manya A Gidanshu ne ?🥺
2026-06-11 08:23:33
8
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🥰🙏
2026-06-10 19:29:07
39
CEO AMRAHTUTU AHMED :
Ina begen annabin 🥺
2026-06-11 07:33:59
7
AMEER CAPTAIN :
wnn f itace goben arewa ..ynxu fisabillahi ynxu wadannan xasu koyar d sallah nanda shekara 20 gaba mai xuwa ...Allah ys mu dace
2026-06-10 20:13:25
14
waleed💥💯 :
Rabbana hablana min azwajina wazurriya Tina qurratu ayn waja’alna lil muttaqina imama🤲🏻
2026-06-11 19:41:37
12
Zeeey pretty🎀❤️ :
Uhmmm ikon God wlh tana da iyaye Mtsheeew wasu iyayen sabida kwadayi da son abun duniya yasa basa iya fadawa yaran su gaskiya💔😭Nobody is perfect but akwaii abubuwan da is too much Allah yasa mudace kawaii🙏🏻