@auwalibrahimsansani: A yau Laraba cikin ikon Allah mun ziyarci tsalliya dake mazabar koya domin jajanta masu akan abinda yafaru da jama’arsu a Lagos Da Tattaunawa agarin Tsakuwawa Da Ta’aziya a garin Aigwa da Sada zumunci a Sansani da Miga. Allah yayi mana Jagora🙏 #jigawa #sansani #miga