@malamin_zawiyya: Limamai ku saurari wannan. Allah Ya bamu ikon gyarawa. #gwanimalgaddu

Malamin Zawiyya (Jagora)
Malamin Zawiyya (Jagora)
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 11 June 2026 09:25:58 GMT
774050
80341
1364
9536

Music

Download

Comments

mhdashir1
mhd ashir :
❗hukunce-hukuncen tajwidi akan Alqur'ani kawai ake ɗabbaƙa su amma ba akan kiran'sallah ko salla ko sallama ba👌
2026-08-02 10:22:00
14
m.m.y_danhausa12
M.M.Y-DanHausa12❤️🥰 :
toh ka fadi daidan mana, komai sai mutun yanuna yafi kowa iyawa
2026-07-31 15:01:56
15
jibrin_gaddafi_yakubu
Architect Jibrin Gaddafi :
malam a Makkah ma haka ake sallah
2026-06-11 23:47:47
59
a.respect1
It’s Respect 🙌 :
Gaskiya malam muryarka tayi dadi da kiran sallah🥰
2026-06-11 10:16:08
200
dogontelor
SHALABARI ||| FASHION DESIGNE :
ya sheikh ai karatun qur ani daban da Kiran sallah!
2026-07-31 06:39:18
8
saleemu4
Salim セリム 👨🏿‍💻 :
Jazakallahu bi khair, wannan shine mafi akasarin ka'idar, amma akwai gurare wanda alhamza ko dauri basa zuwa a gaban harful mad, kamar su ٍدَآبّة ko يَتَمَآسّا والله تعالى أعلم
2026-06-11 21:41:33
27
basheersamaila
Bashir :
Lallai na so ace ka fada yanda ya dace dan wanda yake kan kuskure ya gyara
2026-08-02 08:48:55
7
_abdallahyawalad
black Oil and Gas 💵 :
Thank you Mallam , please Saura kiran sallah
2026-06-11 10:09:59
42
a_a_al_hafiz
عبدالله أبوبكر الحافظ 💎🇳🇬 :
Ita kanta Sallahr Allah ya bamu ikon kiyayewa
2026-06-14 22:29:18
20
ibrahimsalisu615
IBS PREMIUM VENTURES :
Allah yasaka da mafificin Alkhairi
2026-06-11 20:26:15
20
tycoon104
Ahmad Yahaya :
Jazakallahu bi Khair Mallam. Tambaya ta a nan shine yaya hukuncin Maddul-Lazeem Al-muthaqqal dangane da wannan bayanin naka, tunda shi din babu maganan rigayan Hamza yayin afkuwan shi? Allah saka da alkhairi Mallam 🙏
2026-06-11 15:49:29
34
aliyu_speaker
ALIYU SPEAKER✅ :
Masha Allah! Allah ya Maka jagoranci malam. madalla da samun irinku acikin Al'ummah.🤲💯🥰
2026-06-12 06:37:16
14
shamsuddeenmuhammad798
شمس الدين محمد السوسي :
من حيث المعنى يا شيخ، لا إشكال في هذا. فـ«لا» في قوله تعالى: ﴿لا ريب فيه﴾ يمدّها إمامنا حمزة من طريق الطيبة مدًّا طويلًا، ومع ذلك فهي «لا» النافية، ولا يتغيّر معناها بهذا المد؛ لذلك لا توجد أي مشكلة من جهة المعنى
2026-06-11 20:33:24
55
reciter02
Ibn Abdullah 👮 🤗🤗💓💓💓 :
pls a'ina zamu iya samun full class din malam please 🙏🙏
2026-06-13 05:52:12
7
federgyqfpp
SHAQUL :
Masha Allah. Allah yasa su dauka gyara.
2026-06-11 20:42:34
6
auwalkhan04
Auwal Ladan :
Muhammad rasulullahi
2026-08-03 08:22:01
5
mustapha.yusuf83
Mustapha Yusuf :
Allah ya saka da alkhairy
2026-06-11 13:26:27
6
muhammadahmadauwa0
muhammadahmadauwa0 :
يا اخي هذه تكبيرات وليست من القرآن فتجري عليها أحكام التجويد. والمد في لفظ الجلالة في الآذان تسمى مد التعظيم وفي لا إله إلا الله تسمى مد المبالاة اي مبالغة نفي الشريك عن الله في الألوهية اما ما قلت في السلام فصحيح
2026-07-30 13:58:48
5
legend_muhammad2
Legend_muhammad :
wannan shine ilmin da muke da buƙata a duk zawiyoyin mu. Alhamdulillahi
2026-06-19 08:52:10
6
sheeeikkh
Sheikh :
Da muryarkan nan zanso naji ka rera Alqur'ani🥰🥰🥰
2026-06-13 03:32:35
5
yunusaboda
@yunusaboda :
Allah ya bamu iKon kiyaye wa
2026-06-13 14:55:15
5
userumarfaruku
Umar Normalgee ✅ :
Allah yasaka da alkairi akwai wannan kuskure sosai Wallahi Allah yaganarda mu daidai yabamu ikon kiyayewa
2026-06-11 21:45:53
6
djamilou.issoufou25
Djamilou Issoufou :
Amman Malan baka fadi yanda zaâ fadi ba .jazakallahu hayra🤲🤲
2026-06-11 23:08:53
5
alsheikfx
ALSHEIK FOREX :
please call prayers ur voice is very sweet
2026-06-11 10:51:31
8
jabirexpert1
Jabir Expert :
that's what I have been talking about wollahi
2026-06-11 15:29:50
5
To see more videos from user @malamin_zawiyya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About