@king.indaraa: Dan packaging kaji Wannan ko a koma sakarmaka wani #KingaIndara #GaskiyaDaRaayi #TikTokLive #foryou #LiveShow .

King.Indara🤴🇦🇪
King.Indara🤴🇦🇪
Open In TikTok:
Region: AE
Thursday 11 June 2026 09:54:24 GMT
51048
6526
83
9

Music

Download

Comments

its_salees31
Its_salees :
Kana maula yana shagonsa yana neman kudi kadunga hada kanka dashi 😂😂
2026-06-11 12:26:20
19
ishaq_bebeji
ishaq_bebeji :
Abdull turakeey yafika capacity
2026-06-11 10:34:20
15
umarmmaidamma1
Dan sokoto,oo2 :
big man
2026-06-11 17:42:16
0
haleefah7
Haleefah :
San'a tafi maula ko bin yan siyasa.
2026-06-11 15:08:26
1
danmamatwinsforever
DAN MAMA🥰🥰🥰TWINS🥰FOREVER🥰 :
Turakee idan jari kake Nema kafadawa indara zaibaka 😂😂😂
2026-06-11 12:19:26
1
yasinu.sanusi7
YERSEEY :
mentorship
2026-06-11 16:49:21
0
ilyasu.nasir.idri
Ilyasu nasir Idris :
Ai ne
2026-06-11 10:46:50
1
userabbaozil14
Abba Ozil :
kayi hakuri kayi naka lokacin yanxu lokacin Abdul Turaki ne kadena Hassada bata da Amfani yanxu lokacin sane Hassada baya zata dawo dakai
2026-06-11 11:35:16
2
khalipherh
khalipherh :
Maulace ba canji 🤣
2026-06-11 10:14:17
5
aminuabubakaryarsanta
ARRMEENOU YAR-SANTA :
gaskiya sarki namu
2026-06-11 09:55:35
5
ayubaahmadmairago
Ayuba Ahmad Mairago :
Maula 😄
2026-06-11 16:41:33
1
officialmaisharu
officialmaisharu :
Dan allah kabarmu haka 😁❤️
2026-06-11 15:04:06
1
dayerb2
DAYYAB ADAM ✅ :
Maganar Gaskiya Kafi Abdul Turaki capacity amma kuma shi yafi ka Ma’amala zamanta kewa kamar yadda a media duk na Waye ku
2026-06-11 14:39:44
0
usmanwaxeer12
usmanwaxeer12 :
Wlh Kai yaro ne Indra
2026-06-11 10:56:48
3
svdeeqk
Abbkr :
A rabuda shi haka sarki yaro yaro ne
2026-06-11 12:00:45
2
abubakarcaptain0
Captain :
Wannan maula neh katabaji Abdul turakeee yaje yy maulah neh
2026-06-11 15:53:25
1
ahmad..capacity
@Ahmad🤑capacity🤑🤑 :
Allah yatemaka sarki maidara 🥰
2026-06-11 10:10:26
2
danmamatwinsforever
DAN MAMA🥰🥰🥰TWINS🥰FOREVER🥰 :
Wllh Antashi kowa Yakika yaki ubangidansa sarki indara kaine Uban masu Gida 🥰🥰🥰 kayi Abinda turakee bazai iyaba Wllh Turakee fa Haryanzu bai koshiba Akwai Ragowar yunwa Ajikinsa
2026-06-11 12:18:41
1
abdulkareemmusa922
ABDUL-IHMAZ :
ga ganduje can yana shan shayi
2026-06-11 19:03:07
0
faisal_sardauna
faisal_sardauna :
wlh ni banga abin birgewaba anan, nifa gwanda ace inacan wurin aikina ko kasuwa ta
2026-06-11 17:01:12
0
sanimohammedsani
Danmaianguwa jr 001😎🤓 :
Sarki mai daraja 👑💯
2026-06-11 18:13:31
0
khaleepher990
khaleepher fx 📊 :
Yan maula
2026-06-11 18:59:32
0
namajidufx
Abdulmajid Sulaiman :
maula fa Kaji yi Kuma ai ba nasara kayiba kadage Indara kanemi sana dai tam
2026-06-11 17:12:23
0
baraumedia
baraumedia :
shima Abdulturaki yana Zuwa maula saboda kwanaki baya yaje wanje dan siyasa maula
2026-06-11 17:12:19
0
alhbashirlafiya
alh bashir :
king always is king
2026-06-11 15:29:30
0
To see more videos from user @king.indaraa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About