@king.indaraa: Wannan Shima AI ne #KingaIndara #GaskiyaDaRaayi #TikTokLive #foryou #LiveShow .

King.Indara🤴🇦🇪
King.Indara🤴🇦🇪
Open In TikTok:
Region: AE
Thursday 11 June 2026 14:58:49 GMT
57756
9882
186
21

Music

Download

Comments

__najeeb70
najeeb :
idan ka yarda ba AI bane kayimin like
2026-06-11 22:01:49
51
alhaji.omar.calamu0
Hammer~💔🔨 :
gaskiya saika taba fuskar su zamu yadda 😏😂
2026-06-11 21:39:56
61
nazeelm10
NazeeLm10🐐🇦🇷🇳🇬 :
aboye kake video
2026-06-12 11:27:09
1
kamalabdullahibeli
@kamalabdullahibeli :
wlh turaki idan siyasar zaiyi da gudu zasu amshesa don wlh yanxu yafika jama ah kai kaki yarda da komai lokacine
2026-06-11 21:27:51
13
..chairman
Alameen Auwal :
Shiga tsakiyarsu zakayi ka zauna ba a gefensu bah suce hiii😂😂😂
2026-06-12 15:45:35
3
sirsirdeeq3556
Sir-sadeeq :
bazafa muyadda ba Har sekaje kun gaisa
2026-06-12 14:28:38
1
abduljalo1
JALO 🇳🇬 :
Wai indara Wannan Wanne irin acting kake ne y kamata k Dena
2026-06-11 19:53:21
10
kingabbah17
AB 001 😎 :
Kai ka ishe mutane pha haba Toh Sai meye dan gaka ga su toh yan kwallon Nigeria mah sai ga su ga ronaldo jiya komai lkci neh ae 😂
2026-06-12 01:31:01
3
nazirunuhu15
Nazirunuhu :
wanda yayar da turaki sai ya jira yin like
2026-06-12 20:34:17
1
excellenceexcell918
Excellence____Excellence :
dan allah king indara dan suturar da allah yayi maka ta duniya da lahira kabani iPhone 7
2026-06-12 11:57:47
1
hamzayusuf139
Hamza Yusuf :
king indara
2026-06-12 18:41:04
1
balalau30301469
Abdoul balalau :
Capacity
2026-06-12 02:01:29
1
sunnatu_rasulillah
Sunnatu Rasulillah🕋🕌 :
Taba fuskar su mugani😁
2026-06-11 17:48:20
0
auwaladam2233
muhammad auwal :
kamashi turaki
2026-06-11 15:36:27
5
usman.musa946
usman musa :
Karkasa shi kuku boss👑👑👑
2026-06-11 16:10:59
1
mujibumn
Mujibu MN nasir :
Indara na true 😄🥰
2026-06-11 17:59:49
1
hamisumurtala49
HAMISU :
JUSTICE 4 A-I 🙏🙏🙏
2026-06-11 16:17:46
1
abubbakarsadik
abubakarsadik :
he who try to prove already loose.
2026-06-11 21:20:26
0
usamadahiru801
Usama Dahiru :
to wayasaka yanxu fa lokacin ka yaqare😂
2026-06-12 17:20:11
1
nurse_salees
Nurse_ salees 🦋💉🔹️ :
😂😂 gasky kaje kayii selfie da baba ganduje ka tashii ka tafii kayii sai mu yadda😂
2026-06-12 13:35:30
1
sayyadee0
basheer :
Kaba wani yayima video acikin su sannan zamu yarda
2026-06-12 11:49:40
0
plsprayformewhenimnomore
A.I international :
Wlh muji tsoron Allah 😭😭
2026-06-11 16:24:15
1
uwatiktok1
MUKHTAR Natalee :
sarki a gida sarki a waje 🥰
2026-06-11 18:56:19
1
danmamatwinsforever
DAN MAMA🥰🥰🥰TWINS🥰FOREVER🥰 :
Alhj kind indara Ina Goyan Bayanka Wllh turakee Saikajira Shugaban matasan African ne king indara kokayarda ko karka yadda munatareshi
2026-06-11 18:30:18
1
hamzaidris692
miyatti Allah :
kai kanaso ka hada kanka da Abdul shifa Abdul dan kasuwa ne. kaikuma dan maula ne.
2026-06-11 21:39:02
1
To see more videos from user @king.indaraa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About