@giwasmic: Ranar da aka rantsar da Tinubu, da muka yi meeting da shi, na ga cewa ba Tinubun da na sani bane a baya, Ya zama mutum-mutumi, da bayani mai zurfi kan tarihin rashin cika alkawari da cin amanar da Tinubu ya yi wa Musulmi da Musulunci a ƙasar nan. Duk da irin gudunmawar da aka bayar har ya zama Shugaban Ƙasa, tare da tattauna yanda alaƙarsa da Buhari ta lalace da rikice-rikicen siyasar da suka biyo baya. Tarihi mai ɗaci daga Mal. Nafiu Baba Ahmad, mni. ##Tinubu #muslim #nigeria Giwa's Mic Ibrahim Shehu Giwa

Giwa's Mic
Giwa's Mic
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 11 June 2026 19:14:26 GMT
27032
1269
16
269

Music

Download

Comments

mission_five
Mission 5 :
Nafiu Baba Ahmad Allah ya saka muku de Alkhairi
2026-06-12 05:59:57
6
abba__as
Abba__AS😊 :
Muna maka addu’a da fatan alkairi🥰
2026-06-12 17:17:33
1
moha.sheikh1
Moha Sheikh :
Continuation plz
2026-06-11 23:16:53
0
shuaibusaidu985
[email protected] :
gaskyane baba 🥰🥰🥰🥰
2026-06-12 06:40:04
1
zainabumar76
zainabumar76 :
Subhanallah
2026-06-12 02:53:55
0
abba__as
Abba__AS😊 :
Gaskiya baba kunyi kukari Allah ya saka da alkairi
2026-06-12 16:54:49
0
yaranalaji
mannirisah :
An ci amanarmu
2026-06-11 22:10:08
2
teeboy224
Muhammad Tee Boy :
Allah ya Isa n mi.
2026-06-12 20:58:01
0
superstar11457
SUPER STAR :
wlh tallahi baba Atiku gsky yagaya muku Baku iya siyasa ba.Allah yadatar damu 🤲
2026-06-12 23:25:54
0
ahamadabubakar672
❤💋❤🤲📿🤲 :
😁😁😁
2026-06-11 21:22:48
0
yaubasaidu
yaubasaidu :
😭😭😭
2026-06-12 05:59:09
0
maiwaka05
SK 2 SK 🇳🇬❤️Abuja delivery :
😅😅😅
2026-06-11 20:21:25
0
illiyassozakari
Illiyasso Zakari :
🥰🥰🥰
2026-06-12 08:41:07
0
To see more videos from user @giwasmic, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About