@drbabbanyaya: #creatorsearchinsights #drbabbanyayane #katsayakajidominkaamfanilokacinka #viralvideo #arewa__tiktokers💗💗hausa

Dr babbanyaya ne
Dr babbanyaya ne
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 11 June 2026 21:49:29 GMT
48841
2675
196
543

Music

Download

Comments

zainab_adam4
✅ZAINAB TA ANNABI✅ :
wllh shawar da zan baka shine ka karanta Bismillah kafa 100 sai fatiha ka 7 sai salatun Annabi s a w kafa 100 wllh zaka sha mamaki Wllh Allah Allah ne
2026-06-12 17:44:17
34
oum_musaeyyeb
oummusayyib :
Har maganin ciwon hanta yanayi hadin kusdil hindi da habbatussauda da xuma mun gwada mun dace
2026-06-12 06:43:38
14
aiamaiyadi1
A I A MAI YADI :
WALLAHI DR YANZUHAKA INADA KUSTUL HINDI IRIN WANNAN SAK AMMA DACI YASA NA KASA SHA DAN ALLAH MEYE SHAWARA?
2026-06-12 00:06:13
5
user5919548556361
eng mmibrahim :
Mai shayarwa Za ta yiya sha
2026-06-12 12:18:37
2
sbature03
Sadeeq Bature :
Ilahee ajib Du’a mujeer bihaqqi ya Aba Abdullahi Hussain
2026-07-06 13:46:19
1
unana286
user96348114045870 :
yanxu haka dashi nake amfani yana magance abubuwa dayawa musamman kasamu na company himani
2026-06-12 23:54:04
2
user20495134944608
Oum Abdul wa khalil :
nayi fama da UTI shina hada da habba da zuma kuma na dace Alhamdulillah
2026-06-13 00:16:12
7
user973520700908
Umar Abdul :
dan Allah Ataimaka min da maganin ulcer dan Allah nayi maganin nayi na asibiti nayi na gargajiya wlh yau shekara uku amma sai Ahankali wlh ina matukar shan wuya ina kashe kudi wlh nayi magani har nagaji ataimaka min bayin allah da shawara ko magani ciwon ciki ciwon baya yau shekara uku.
2026-06-13 22:05:45
2
user3509448505834
hajiyan mama :
nasiya a Zaria 6500
2026-07-08 11:23:41
1
feenahshennmore
feenah's henna & more :
Don Allah yanacire dating mahaifa
2026-06-23 07:38:13
1
ummuumar75
ummuumar :
wlh Nasha Amma akwai dace tunda Nasha sau daya nakasa sha maini zan hada da shai
2026-06-17 16:55:13
2
mairojie56
mairojie56 :
dan Allah a ina zan samu a kano
2026-06-19 22:43:05
0
ibrahimyahaya77
Ibrahim yahaya :
Ina famada hanta😭
2026-06-12 18:27:03
1
salehusman78
Saleh Usman :
Allah ya kara maka lafiya
2026-06-24 05:21:32
1
pharm.asheer.ngel
Asheer Ngel :
Masha Allah
2026-06-12 22:05:35
1
zainab77118
zainab :
babu sokoto
2026-06-16 16:06:04
0
yusuf.saidu17
Yusuf SAIDU :
dr
2026-06-12 09:12:40
1
belovedkhalid
Beloved :
. masha Allah
2026-06-12 20:09:56
1
massaoudouhussain
massaoudou :
Allah yabaka lfy
2026-06-23 20:24:09
1
muhammaddahiru387
Muhammad Dahiru :
nasan sa nima wallahi
2026-06-13 08:40:46
1
nicebaby437
u baby :
dan Allah inane ake saida hindi ?
2026-06-14 13:18:05
2
matarabdull4
matar Abdull :
nasiya na kasa sha tsabar daci
2026-06-12 09:48:02
2
salisu.ibrahim.tin
salisu Ibrahim (59) :
jazakumullahu kairan 🙏
2026-06-12 17:06:55
1
gobir16
JabirRamadan :
ma sha Allah Allah ya kara lfy Amin ya rabbi
2026-06-12 22:24:38
1
slimbabe_6
NABEEHA STOCKS/THRIFTS :
nasiya 7k Kuma Alhmdlh
2026-06-13 10:46:53
1
To see more videos from user @drbabbanyaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About