@cephas_ibrahim: Replying to @SAM FÜTÜRË Here is the complete lyrics. RIKENI Yesu ka rikeni Domin karfina ya kasa Ubangiji ka taimake ni Iyawa na ya kasa Oh ya yesu ka dube ni Aduniya ban sira ba Ka rikeni mai ceto na Karikeni ya yesu na Ka rikeni mai ceto na Ka rikeni ya yesu na Gani nan na zo Da nauyin kaya Yesu ka sauke ne Gani nan na zo Da tauri na yesu Ka canza halina Gani nan na zo Da nauyin kaya Yesu ka sauke ne Gani nan na zo Da tauri na yesu Ka canza halina Yesu ka rikeni Domin karfina ya kasa Ubangiji ka taimake ni Iyawa na ya kasa Oh ya yesu ka dube ni Aduniya ban sira ba Ka rikeni mai ceto na Karikeni ya yesu na Ka rikeni mai ceto na Ka rikeni ya yesu na Oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh Oh oh oh oh oh oh oh Not by might, not by power But my spirit says the Lord It’s Not by might oh not by power But by my spirit says the Lord Kada ka barni kada ka kyale ni In ka kyale ni na kare Kada ka barni kada ka kyale ni In ka kyale ni na kare Yesu ka rikeni Domin karfina ya kasa Ubangiji ka taimake ni Iyawa na ya kasa Oh ya yesu ka dube ni Aduniya ban sira ba Ka rikeni mai ceto na Karikeni ya yesu na Ka rikeni mai ceto na Ka rikeni ya yesu na Yesu ka rikeni Domin karfina ya kasa Ubangiji ka taimake ni Iyawa na ya kasa Oh ya yesu ka dube ni Aduniya ban sira ba Ka rikeni mai ceto na Karikeni ya yesu na Ka rikeni mai ceto na Ka rikeni ya yesu na Yesu ka rikeni Domin karfina ya kasa Ubangiji ka taimake ni Iyawa na ya kasa Oh ya yesu ka dube ni Aduniya ban sira ba Ka rikeni mai ceto na Karikeni ya yesu na Ka rikeni mai ceto na Ka rikeni ya yesu na #Rikeni #Lyrics #hausasongspiritual #fypシ