@sir_musawa: Original iphones masu sauki muna bada sari sannan muna siyar da daidai Akan farashi mai kyau. Akwai number akan Profile masu siyan kaya kawai muke magana dasu ta wannan number, Daga Dubai zuwa kano kwana daya zaka karbi kayanka a kano duk yawansu inshaallah. In har kanason waya nan take bakason jira na kwana daya akwai shagona a farm center Madina Plaza zamu baka ita anan Amma akwai banbancin farashi dakai da wanda ya jira kwana daya aka turo masa ita daga dubai. Domin yin kasuwanci damu Akwai number waya Profile dinmu, Mungode.

sir_musawa
sir_musawa
Open In TikTok:
Region: AE
Friday 12 June 2026 09:45:21 GMT
44337
5457
82
29

Music

Download

Comments

banufen.doki
Mr/-Banufe$$ :
yallabai Sir🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-03 01:18:25
0
zarah561
Zarah :
Kasuwa mai albarka yallabai ✊🥰
2026-06-12 09:49:29
7
yarimah11
DOGON_YARO_ GIOBAI CONCEPT :
Masha Allah 🥰
2026-06-24 07:04:16
0
siirlastborn1
@siir__last __born__neh__pah :
Allah yakarawa rayuwa albarka
2026-07-06 11:06:12
0
hamzaabdulkadir0
Hamza and Brothers M-T Textile :
Ita wannan 27 pro din nawa?
2026-07-11 06:56:00
0
ibnsongerhoon
Ibrahim sani jahun :
fatan alkairi saraki
2026-07-13 16:37:29
0
salman_officer1
Salman_Officer1 :
Allah yakawo Kasuwa
2026-07-14 14:33:40
0
abdulvipsupplement
ABDUL VIP SUPPLEMENT💫 :
Sir musawa
2026-06-12 21:38:22
1
ummyhaybah4554
ummy_haybah :
sir musawah
2026-07-18 20:35:22
0
kingkhaleef811
khalifadanladiabu :
me gida allah yakawo kasuwa me albarka alfurma fiyayeyen halita 💯💯💯
2026-06-12 11:27:59
7
user90388697872350
dan habu0 :
Allah yabada sa, a
2026-06-12 19:48:05
1
wanshala001
wanshala001 :
sir musawa original iphones👌
2026-06-24 06:03:31
0
aadanbaiwa2
AA DANBAIWA FABRIC 🇳🇬 :
Masha Allah
2026-06-12 09:48:29
0
sir.u.s.s
عمر سعد ساديسو :
𝘾𝙄𝙆𝙄𝙉 𝙎𝘼𝙇𝙊𝙉 𝘽𝙐𝙍𝙂𝙀𝙒𝘼 𝙍𝙐𝘽𝙐𝙏𝘼 ❤️🇸 🇦 🇼 🥰
2026-06-12 10:03:36
2
sir.matallawa
Sir Matallawa  : :
dan Allah megida 17 air tana kai nawa anan
2026-06-12 19:29:28
1
danhutu22
Dan HUTU✊✊✊ :
masha allah allah ya bada kasuwa mai amfani
2026-06-13 09:34:03
1
abbajohn511
Abba :
Allah yamaka albarka
2026-06-23 23:25:31
0
abdullahiharunainuwa1
ABDULLAHI HARUNA INUWA :
How much?
2026-06-20 12:17:39
0
habeebjr33
Ñãĩřã jř🦅🕷️ :
Ogah
2026-07-01 14:28:26
0
maidara00
maidara00 :
Allah yakara arziki me gida 🙏
2026-06-24 00:36:11
0
kahdijayobe1
HABIBTY LOVE 🤍♥️🤍 :
Allah yakara budi na alkairi 🤲
2026-06-22 08:15:28
0
ambassador_basirka11
Yusuf Abdulkarim basirka :
sir
2026-06-21 11:34:32
0
martaver19
Martaver34 :
wannan nwa tkcewa
2026-06-12 09:49:21
0
To see more videos from user @sir_musawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About