@alameen_t9: Shugaban Makarantun Hizburraheem Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara Ya Buda Makaranta Tareda Zawiyyar Shekh Alh Aminu Marafa A Gidan Kawo Sale Dake Dakwa Abuja Wadda Alh Modibbo Sheikh Aminu Marafa Ya Gina A Unguwar Kawo Sale Dan Uwane Na Jini Ga Shekh Aminu Marafa Shugaban Makarantun Hizburraheem Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara Da Tawagarsa Sun Isa Birnin Tarayya Abuja Domin Buda Wannan Makaranta Da Massallaci Allah Yasakama Mal Da Alheri Alh Modibbo Marafa Allah Yasakama Da Alheri Allah Yajiqan Mahaifinsa Shekh Alh Aminu Marafa Allah Yabamu Lfy Da Zaman Lfy A Kasarmu Dan Albarkar Annabi S,a,w Muhammadul Amin Shekh Abdullahi Siddiq Tafkitara 12/June /2026