@marke.herbal.medicine: ILLOLIN ISTIMNA’I (MASTURBATION) MAZA: 1. Mutuwar axzakar! 2. Rashin haihuwa 3. Kankancewar gaban namiji 4. Kaikayin gaba 5. Kurajen axzakari MATA: 1. Zubewar gashi 2. Raguwar sha’awa 3. Rashin jin daɗin j!ma’! 4. Canjin haila 5. Rashin haihuwa YADDA ZAKA HADA MAGANIN ISTIMNA’I 🍀 Kankana ₦500 🍀 Garin hulba cokali 1 🍀 Kurkum (turmeric powder) 🍀 Ruwa lita 4 Yanka kankana (har da bawon) cikin ruwa, sai ka zuba garin hulba cokali 3, kurkum cokali 3 (ko danye). A dafa a wuta minti 30, a sauke ya huce. Sha: Kofi 1 da safe (6am) da yamma (8pm) tsawon sati 2 in sha Allah. 🍀 AMFANIN WANNAN MAGANIN 🍀 Maganin infection Inzali Kankancewar gaban namiji Kaikayin gaba Kurajen azzakari Mata za su iya sha amma banda masu ciki. WhatsApp

Marke.herbal.medicine
Marke.herbal.medicine
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 12 June 2026 22:22:25 GMT
1117
62
1
1

Music

Download

Comments

madugu_islamic_chemist
ISLAMIC AND HERBAL MEDICIN :
🥰🥰🥰
2026-06-13 08:17:00
0
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About