@tata_sani_yamel_flawles0: Replying to @shatouh83

Tata Sani Yamel 👄💋🫦
Tata Sani Yamel 👄💋🫦
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 12 June 2026 23:12:43 GMT
756591
56225
2891
954

Music

Download

Comments

yaraunty64
Yaraunty🥰 :
Wannan dai bai dace ba gsky kije gıda kiyi mashi addua allah ya mashi rahma
2026-06-13 06:20:58
292
abbasefa4
[email protected] :
sorry life 🙏
2026-07-23 17:10:51
0
amina.aliyu353
Amina Aliyu :
wlh duk duniya Babu abinda yafi mutuwar miji tashin hankali dagashi se mahaifiya Allah yayi musu rahama amin
2026-06-13 07:43:02
216
user6901958750840
Ali yahaya :
Natsaya ga annabimuhammadu saw 🥰🥰🥰
2026-07-23 11:25:32
8
crush_arab
Crush 😍 :
wannaj fa content ne
2026-06-13 09:46:20
36
user9280075763744
sarah🫂🥰 :
Allah sarki ubangiji Allah ya jikansa Allah yasa aljanna fiddausice makomarsa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-07-14 23:46:56
7
gulubbamuhammad1
gulubbamuhammed :
ya kamata duk wata matar aure da namiji mai lyali su kalli wannan video din. Allah yaji kansa da rahama.
2026-07-16 10:33:09
8
ishag.musa91
ishag.musa :
allaha saraki rayuwa ya jikansa
2026-06-13 05:09:11
41
abubakaryusufmahm5
A.Y.M Danbirni :
mtswsww Allah yakyauta komai na rayuwa yakoma film
2026-06-18 14:12:07
5
feedystouch
feedystouch :
😭😭😭Allah yajikansa
2026-06-13 06:00:39
7
dange563
✊ lokacin 🫰⌚❤️‍🩹 :
wlh har ki Sani hauye 😭
2026-06-13 05:21:38
12
alhassan7417
Alhassan :
Allah ubangiji ya jaddada rahama a gareshi
2026-06-13 05:47:00
10
kabir.yunusa26
Kabir Yunusa :
Wannan itace soyayyar gaskiya Allah kabamu mata nagari
2026-06-13 09:34:02
7
sainshafashionworld
SAINSHA FASHION WORLD/glam :
🙏🙏 sorry sister I feel your pain 😭😭😭
2026-06-13 06:05:26
5
ceohaidarindabawa
HAYDAR MEBIYAR :
Allah sarki
2026-06-13 01:18:52
6
abbakarabdullahi686
Abbakar Abdullahi :
Allah yagafrtamasa karkidamu adinna Allah zekuladashi Allah. yagafar tamasa
2026-06-13 05:45:09
10
hassana.musa139
hassana musa :
Allah yayi masa rahama 😭😭
2026-06-13 08:03:14
8
sadiqbukar471
Sadiq Bukar :
sai hakuri
2026-06-13 05:00:38
6
hassanaadam27
hassana adam :
Allah ya jikan shi
2026-06-15 19:31:17
7
juwairyyayarautanmama
YAR AUTAN MAMA :
Allah sarka sorry Yar uwa
2026-06-13 06:55:57
5
babakumo5
Baba Kumo :
allah ya jikansa da rahama allah ya kai haske kabarinsa
2026-06-13 10:19:25
12
user4904512109192
Mohammed ayubs :
Allah ya jiqansa yadafa muku, allah ya shiga lamarinku
2026-06-13 05:43:08
8
aliyu80802
aliyu bello :
Allah sarki Allah ubangiji ya jiqansa da rahama ya mayar miki da madadinsa mafi alkhairi sorry😭😭
2026-06-13 06:49:15
5
mustafahm861
Mustapha3737 :
Allah yabaki iKon juriya.shikuma Allah yajikanshi da rahamarshi🤲
2026-06-13 05:45:51
14
aliyupato
❤️☠️Aliyu m Isah☠️❤️ :
kiyi hakuri Allah ya hadaku a Aljanna 😭😭😭 kiyihakuri 🙏
2026-06-13 07:14:05
6
To see more videos from user @tata_sani_yamel_flawles0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About