@sadiq_dan_giwa: Dawowar dr idris daga kurkuku yanda masu jamai baqi suka tarbeda da ayoyin allah s w a✅💪🏽🥹☪️#serchinsightcreator #tijjaniyyaworldwide #masussukamedia #dahirubauchi #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin

Assadiq Dan giwa
Assadiq Dan giwa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 12 June 2026 23:29:09 GMT
118413
21779
767
822

Music

Download

Comments

shalelentaa
UmarZ+Z :
ya mukaji da murmushi Yan Uwa😊🥰
2026-06-13 08:03:27
231
danhajja995
Biggest Man FX📊 :
Duk Ahlussunnah Yace Alhmdllh
2026-06-13 00:13:29
213
muhammadjibrin779
Muhammad komi :
next place
2026-06-13 18:15:38
1
0100naziru
💫✨NAZIRU ✨🌟 :
wllhi duk wanda yakalli waddan bayin Allah yace masu makiya annabi toh wllhi bazanyi kapparaba tsinannene ,Allah yasaka muku da gedan aljanna🥰
2026-06-13 10:25:17
51
ummee.mekyau
ummee mekyau :
nikadai inata hawaye😭😭😭
2026-06-13 11:54:27
34
zahariyamusa
Zahariya :
wallahi duk masallacin sai ya dauka Allah kasa malam a aljannatul firdaus 😭😭😭😭
2026-06-13 08:43:04
39
smile.mog001
MUSTAPHA❤️💙MUKTHAR :
duk Dan Sunnah Yamin like
2026-06-13 08:45:13
80
abusultantv
ABU SULTAN TV :
Duk wanda yaji dadi yamin like
2026-06-13 06:37:14
71
engr.m_sayaya
Muhammad Sayaya :
Yan'uwa ya mukaji da murmushi🥰 Allah ya jikan iyayen mu da Dr. idris da Malaman mu
2026-06-13 11:33:28
19
sir_sirdeeq00
Sadeeq🎖 :
kai wllh duk wanda yabar sunnah yabar dadi 🥰🥰 kullum zakaga fuskarmu da murmushi wllh bakomai sai ruko da sunnah 🥰
2026-06-13 11:02:11
12
realabduol002
Real Abdoul😎 :
Allah ya jikan doctor da Rahman 🙏🥰🙏
2026-06-13 10:13:10
18
majia_international
majia_international :
kaima Allah SWT ya biyaka da gidan aljannan
2026-06-13 13:03:50
10
young.abatcha9
YOUNG🦋ABATCHA :
Allah Yajiƙan Malaminmu lmam Dr ldris Abdulaziz Dutsan Tanshi Darahama🤲
2026-06-13 18:13:16
5
user9687223094347
real manager 8899 :
dolenayi pollowing naka
2026-06-13 12:26:08
5
sboonah
Sulaiman 💫 :
Allah ya jikan Dr 🤲
2026-06-13 05:08:59
20
fatimasaleh685
Fatima Saleh :
Allah ya jikan Dr da rahma
2026-06-13 01:44:05
13
user7327561706963
Abdu Walla :
Wallahi Sunna Dadiy🥰
2026-06-13 17:39:21
1
alhafizumaradamtameem
ADAM T fabric and shoes :
follow for follow 🥰🥰🥰
2026-06-13 16:13:59
1
fateemusaaa
Bintu abeeha lyrics 🎶🎵 :
wai wa annan ake cewa makiya annabi Allah yakara muku daraja
2026-06-13 12:19:43
6
ja.afar.muhammad2
Ja afar Muhammad :
Allah ya sa yana aljanna 🙏🙏🏾🙏🏾🙏🏼🙏🏼🙏
2026-06-13 07:09:26
10
ismailibrahim8871
Danhajiya2244 :
Allah ya jikan malan
2026-06-13 10:10:22
6
moussa.ousman74
Moussa Ousman7 :
Amine 🤲🤲🤲
2026-06-12 23:42:38
8
sanilawannepa1
sanilawannepa1 :
Allàhu Akhbar 💯 Ubangiji Allah ya gafarta wa malan muma Allah yasa mu chika da Imani
2026-06-13 10:59:45
5
abdulraufhussa
dalhatu mahmud juwara :
Allah yjkn mlm kai kuma Allah yabiya kai masha Allah.
2026-06-13 09:59:35
7
ibalayaro
ISAH BALA YARO :
muna godiya allah yasaka dagidan aljanna
2026-06-13 09:57:17
8
To see more videos from user @sadiq_dan_giwa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About