Tabbas salim yana cikin jarabawa But Allah yana nan muna fatan Allah ya bashi ikon cinye wannan jarabawar
so masu dariya da izgili a cikinku ba wanda ya wuce Allah ya jarabeshi da wannan kuma wlh nayi imani da cewa mafi yawancin masu rura wannan wutar salim ya taimakesu so mudai har kullum muna nema masa gafarar Allah da yafiyarsa kuma wlh wannan abu bazai taba goge Alkhairinsa a idanuwanmu ba in sha Allah
2026-06-13 14:52:04
9
I mustapha :
Da man Ai kin sineee
2026-06-13 14:09:44
1
yobe gida 💕❤️🤞 :
allah sarki wallahi tausayi yake bani
2026-06-13 21:02:07
2
Ummeertah :
Insha Allah
2026-06-13 16:54:08
1
Sm~Yasmeen👩⚕️❤️ :
Kaji maganan hankali 😭🫂🤍
2026-06-13 23:31:36
2
Sadiya usaini :
jeka ig kaga komai
2026-06-13 07:52:23
1
@SABIU :
Wallahi har yanzu injin haushin abinda yafaru,Allah ya tsare gaba
2026-06-13 17:08:22
1
sweetienoor2 :
Allah sarki ko wani bawa da irin nasa jarabawan allah yh kyauta gaba
2026-06-13 08:01:26
1
F💕 :
Addu’a ya kamata kuyi masa Allah ya shiryeshi ya shiryemu duka
2026-06-14 05:53:20
0
A.b.k MaiAdda🇳🇬✈️🇸🇦 :
wai me yafaru ne Dan Allah wani yamin bayani
2026-06-13 06:45:59
0
lilprince450 :
🥰🥰🥰
2026-06-13 18:10:58
1
To see more videos from user @zaharanutella1, please go to the Tikwm
homepage.