@shuaibusalihu1: Kebbi 2026 Hajj. Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Bakwai (7) sun tashi daga Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaziz dake Jidda domin zuwa Gida Najeriya inda Zasu sauka Filin Jirgin Saman Sir. Amadu Bello International Airport dake Birnin Kebbi, inda Alhazzan sun tashi da Misalin karfe 5:23 Agogon Sifiyar Kasar Saudiya Wanda yayyi daidai da Karfe 3:23 Agogon Safiyar Kasar Najeriya. Da fatar Allah ya Karbi ibada.
shuaibu salihu
Region: NG
Saturday 13 June 2026 05:26:55 GMT
Music
Download
Comments
MOH ANTULMA NIG LTD :
Masha Allah Naga Dogaru Allah ya amshi ibada
2026-07-01 00:02:09
0
lawai maigari :
aaaàaaaaaa
2026-06-30 20:52:13
0
moustapha targeui🥳💋💝 :
Macha allah
2026-06-30 19:02:40
0
Yahouza sari :
Allah kasa badi damu za a haj🤲🤲
2026-06-13 16:10:07
3
💫IBRAHIM__MJ__🇳🇪🇳🇬🫶💫 :
Allah yasa munada rabon zuwa 🛫🕋🕌
2026-06-22 13:01:27
2
مزمل تميم اسحاق :
May God grant you safety.
2026-06-13 19:55:12
1
muh-d——khamber :
Masha Allah 🙏
2026-06-13 07:27:10
2
manuga123 :
Masha Allah
Allah yakawoku lpy
2026-06-13 09:28:19
2
user6383056819881 :
Masha Allah Ubangiji Allah ya tsare
2026-06-13 08:52:50
2
babaganamuhammetkaka :
allah ya kaimu muma
2026-06-14 21:59:06
1
Zakaria Radjikou :
Allah ya nuna min randa zan Kai mamata
2026-06-14 12:13:32
2
msdtouley :
mu 18 ne
2026-06-13 15:04:49
2
Abdoul Rachide :
kebbi aikin ku nayi
2026-06-13 15:15:10
1
اسمعيل ثا لث :
ya allah kamana dalili dan matsayin annabin rahama s a w awajan ka
2026-06-15 13:51:36
1
maimouna :
🥰🥰🥰
2026-06-14 15:08:55
2
musa yaro :
🥰🥰🥰
2026-06-14 16:25:51
1
ZAHAIROU Adamou :
🥰🥰🥰
2026-06-14 07:51:10
1
aliou idirissa :
🥰🥰🥰
2026-06-14 10:51:40
1
Lamine issa :
😁😁😁
2026-06-13 23:57:23
1
hdjdjj :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-13 23:38:53
1
Alkalifa. hassan :
🥰🥰🥰
2026-06-14 17:35:02
1
bayanze :
🥰🥰🥰
2026-06-29 20:49:44
0
M HAMAED.AHAMD.093049 :
❤️
2026-06-25 15:38:31
0
yusufmuhammed :
✌️✌️✌️
2026-06-13 05:52:43
0
To see more videos from user @shuaibusalihu1, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.