Hmm mlm in namijine keda irin wayan nan halaiyan ya kenan?
2026-06-13 07:36:11
53
Dgumel001 :
Wlhi! wlhi!! wlhi!!! duk halayen budurwar da xan aura ne malam kafada. Insha Allah soyayyar mu taxo karshe daga yau
2026-06-14 07:51:02
15
$ÛFF€¥ :
Allah subhanahu wata'ala ya azurta mu da mata nagari 🥰🥰🥰
2026-06-13 07:33:44
23
SA_AboxA :
Kar ka Auri mace mai hali kaza da kaza, to in anbi ta irin wa'yannan Shawarin kenan su masu wannan Halayen ya zasu yi da rayuwar su ?
👌
Haka za'a bar su a Titi suna gantali ? in sun Lalace sun zama lalatattu kuma a dawo ana tsine musu ? Ku temaka ku Aure su watakila su samu shiriya bayan kun Aure su. Allah ya ganar da su ya shirye su.
2026-06-13 15:45:26
18
ummukulsun Abdullahi Ahmed 378 :
shikuma namiji me irin wannan halin kumafah
2026-06-13 12:42:46
19
MUSA MUHAMMAD :
wlh wannan duk halayen budurwata ne
2026-06-14 07:34:06
6
Adam B.M.S.Power :
ai kuwa wannan na farkon duk mata haka suke
2026-06-13 13:45:23
9
xarah adam kaduna :
Hmmm wanna gaskiya ne
2026-06-13 12:19:24
5
dadysgirl0016 :
Nan ake ganin rijalu🤣
2026-06-13 14:28:03
12
ahmadeaded yakub :
wlh duk sonda nakewa maryam amma dole murabu,ngd mlm da tunatarwa.
2026-06-13 18:30:53
5
baseerat Ibrahim :
nidai kogu Banda alhamdulillah 🤗
2026-06-13 21:12:48
5
Ismaël ibro :
ALLAH ya saka da alheri malan
2026-06-13 09:18:40
8
itz senior man :
Jazakallahu khairan ya sheik na
2026-06-13 12:38:09
9
SF_____IMAM. ☠️💀☠️ :
Allah ya saka mlm da alkhaeri 🤲
2026-06-13 08:29:50
7
belloumar48 :
Allah yakara daraja
2026-06-13 09:10:51
6
Ahmed shalfuri :
Allah yakara wa MLM lpy muna godiya
2026-06-13 13:54:36
8
aisha babagana :
you have said my mind 🥰
2026-06-13 18:15:38
0
Al-Nazarawee Dogueraoua 🇳🇪 :
nikuma idan tahasala tana fasa kayaki malan
2026-06-13 12:39:20
7
rigijib :
Allah yasa Maka da alkairi
2026-06-13 12:17:36
5
ABDULLAHI :
Toh ai kusan duk matan yanzu haka suke laifin sune amma zasuyita kuka har sai kadauki laifin
2026-06-13 13:52:46
10
Chef_Mundes :
shiyasa ban aure shi bah
2026-06-13 11:57:00
6
yahanasu_ahmad_harun :
Alhmdllh
2026-06-14 09:55:56
1
Ibrahim collection3 :
Wanda muka aura kuma fa meyakamata muyi wallahi yanzu haka ina tunanin saki haka nabar gida sabida duk abinda mallam yake fada haka nake fuskanta
2026-06-14 09:16:27
3
OIL and GAS :
wlh Malam basa Nuna asalin halinsu😳 sai bayan aure zakasan asalin halinsu
2026-06-14 14:36:04
0
To see more videos from user @abubakarisa22, please go to the Tikwm
homepage.