Zuwa ga mai girma gwamna, Engineer Professor Babagana Umara Zulum, muna mika godiya ta musamman bisa irin ayyukan alhairi da kake yi wa al'ummar mu. Gudunmawar ka tana kawo sauyi mai amfani a fannoni daban-daban. Muna addu'ar Allah Ya ci gaba da ba ka hikima da lafiya don ci gaba da hidimtawa arewa da kasa gabaki daya.
Allah kuma Ya sa ka gama duniya lafiya, Ya daukaka ka zuwa matakin da Ya fi wannan."🥰
2026-06-13 07:57:49
4
Ibrahim Fura :
Allah Uban giji ya kareka da kariyarsa Ya kara maka lafiya da nisan kwana dan hasken fiyeyyen halitta S A W 🤲🙏
2026-06-13 16:17:52
2
Mele Jnr :
The Best Governor
2026-06-13 07:28:45
1
M ___boy 01 :
To His Excellency the Governor, Engineer Professor Babagana Umara Zulum, we extend our special thanks for the good works you are doing for our nation. Your contribution is bringing about beneficial change in various fields. We pray that God will continue to give you wisdom and health to continue serving the north and the country as a whole. May God grant you peace and prosperity throughout this world, and elevate you to a higher level than this."🥰