in sha Allah nidai uban gidan nawa nakusa tafiya in bar Masa shagon sah in sha Allah 😭😭
2026-06-13 16:36:21
2
Mansur abdulkadir Idris :
we don't beg we build✨
2026-06-13 18:46:56
0
Shehu Usaman Yau :
walh Dani kake
uban gida na yayimin goma ta arziki, yanzu Kuma dauyi yay Mai yawa.
Amman Masha Allah Ina iya karfina akansa muna zaune lafiya.domin yanzu da kuɗi na muke sayayyar kayan da muke Sai dawa❤️
2026-06-13 12:26:24
4
Usman Abdallah :
Zantashi in tsayu da ƙafafuna Allah ta'ala ya iyamini
2026-06-13 12:21:58
2
Alh Bito yobe 001 :
gaskiyane Oga BB Don the voice of the hustlers we
2026-06-13 07:37:14
2
Ammar✓ :
Zan Tashi In sha Allah 🤲
2026-06-13 17:05:03
1
ABDOUL :
zan tashi
2026-06-13 07:37:12
2
👑 KING EL RABRAS 👑 :
Ga abun dorawa a stetus Amma Babu dama Allah kaiwa kowa arziki😭😭