Kai jamaa mutum ya gama film drama ze gama d duniya lpy allah y temake ka baban cinedu
2026-06-13 15:51:44
13
𝐌_𝐀𝐛𝐚𝐜𝐡𝐚 :
Ranar da akayi wannan debate a masallacin miyetti Gombe, nayi dariya Sosai
2026-06-13 16:35:03
4
Simon BJ :
hmm some Islamic friends here will be laughing thinking the pastor is confused or defeated not that propaganda and deception can not defeat the truth the pastor is a way smarter and intelligent the the challenger
2026-06-13 15:23:13
3
danmalam :
pastor ba hujja
in har ka yadda an kure pastor kamin like
dey don't understand the Bible..
when u are in spirit you will understand more
2026-06-13 14:00:33
2
Josh24 :
Da ma wane Krista ne ya ce Allah ba daya babe? 🤣🤣🤣
2026-06-13 16:07:54
3
Sani Ilyas ud :
damah Allah yabamulabarin su yace Acikin suratulbakarah yace katamallahu Alakulubihim
2026-06-13 17:03:56
1
Adam sa'id :
munaiwa malan bb cinedu fatan alheri, Amma Dan Allah ya Kara natsuwa!!
2026-06-13 12:30:36
11
Umminat interiors57 :
Confidence dinma ba iri daya bane🥰
2026-06-13 14:15:35
8
Ishababa :
God is God
2026-06-13 09:52:14
3
Adnanmabba :
Wato background information 😂😂😂
2026-06-13 14:39:01
1
ASAK :
part 2 please 😂
2026-06-13 17:08:43
0
queen sayyadah 46 :
Rudani kawai Alhamdullah 🥰Allah. Kakashemu muna musulmai ya Allah 🙏🥹
2026-06-13 15:20:00
3
bahariali76 :
Allah ya daukaka addinin musulinci
2026-06-13 15:46:11
2
Maximum G footwear :
baban chinedu ai ka kama kanka
saboda missalai naka ya nuna da cewa dukan littitafan da kana yin misali da shi ya nuna littatafai uku ne amma dauke da maana daya
2026-06-13 13:51:33
0
🇸🇩Siddiq 🌹Osman :
الحمدلله على نعمة الإسلام 🥰🥰
2026-06-13 13:58:48
1
SS DON🎶👌 :
Pastor fa yagane gaskeya
2026-06-13 14:31:35
2
THE_REAL_VANGEETH :
Allah yasaka da alkhairy 🫶
2026-06-13 09:03:51
3
Aboubacar :
Malan haruna allah yekarawa rayuwa al barka
2026-06-13 14:13:03
1
To see more videos from user @adamashaka07, please go to the Tikwm
homepage.