Na fa faɗa one chance. Zata kasheni 'ƴan uwana basu sani ba Wallahi. Idan na mutu Wallahi Wallahi Wallahi ita ce sila. Ina cikin masifa da bala'i a cikin aure na😭. Dan ALLAH ku tayani addu'a fisabilillah 😭😭😭
2026-07-17 22:27:59
0
yossuaf ali🇳🇪❤️🇱🇾 :
Sai yanzu na fahimci cewa samun macce da zan aura yana da wahala! ba ashe ba yawan sune ba