@bin_ali_textle: Fitowar mai martaba sarkin Kano khalifa muhammadu sanusi II Yau asabar 13th June 2026 Zaman fada Domin karbar godiya daga sabbin Hakiman da aka nada a jiya Wanda mai martaba sarkin Kano khalifa muhammadu sanusi II ya bawa sarautar jiya Wanda suka hada da sarkin arewa da Mayana da barwa da Kachallan Kano Muna addu’ar allah ya Rika musu #yayapremier