wa'iya zubilla🥺🥹
ubangiji Allah ya kyautata karshen mu
ya kara shiryar samu baki daya 🙏
2026-06-16 11:37:52
27
Idi Nuru72 :
Allah yasa murabu da iyayenmu lfy
2026-06-13 19:45:29
24
sir m umar :
Allah yakara lafiya danisan kwana
2026-06-29 22:01:18
12
mapson# :
Allah yadda na rabuda mahaifina lafiya Allah ka axurtanida rabuwa da mahaifiyata lapiya hakika Tarbiyyan da baba yabamu bata Fadi a banxaba Alhamdoulillah
Allâh ya gafarta maka ya Abba I'm really missing you
kuma baxan dainaba har Abada addu'a ta gareka bamai yankewa bace🙏🙏🙏