Wlh yar uwa you make sense,am a living witness wallah,I went through exactly same thing like Hafsah but ni I was the only wife and kuma I wasn’t in Nigeria.da zan barshi most people were telling me no man will accept my kids but I still left because of Allah sake and ever since my life has been very good and I got married to an amazing,faithful,pious man Alhamdulilah..
2026-06-14 23:05:58
6
Fatouma :
How can I like this video so many Times ,wallahi kin Fadi gaskya
2026-06-14 13:38:52
17
fiddy :
Well said my sister 🥰 May Allah guide us all
2026-06-15 05:36:39
0
Fadila Masanawa :
Wannan shine magana ta Gsky, sai wani cewa akeyi ya zubar mashi da mutunci, Ina mutunci ga mazinaci? Kowa ya manta da fadar Allah an biyema son zuciya
2026-06-14 10:24:37
20
xiiehdankane :
Wllh koni banga laifinta ba
2026-06-14 06:44:29
24
fateemah :
Yauwa wannan shine gsky kawai👌🏻
2026-06-15 03:44:37
1
oummul bannat :
Kuma Indai mace son gsky takewa miji dole tashiga wani hali idan taga wnn chart din saidai in kudinsa yakeso kawai
2026-06-14 19:22:52
8
Zakiyya Abdullahi Tsoho Skwaya :
kedai Allah yamiki albarka wlhi duk abnda nakeso in fadi kin fada wlhi, lamarim yanata bani mamaki
2026-06-14 12:46:19
12
Pretty shall :
Wlh wlh Insha Allah ke yar aljanna ce insha Allah
2026-06-14 15:15:16
12
🌹👑Haleeemah🌹 :
May Allah bless u sis
Finally someone has said it all. Allah ya kiyaye ki
2026-06-14 23:05:47
1
yasir saka :
gaskiya ne saboda tsakaninki da mijinki akwai hisabi wal
2026-06-14 13:09:36
7
mardiyyah♥️ :
Wllh idn asirinsu na tonuwa zsu dena tinda bsu tsoron Allah 🥺
2026-06-14 10:56:49
6
Zainab Yaro915 :
Barsu manah always blaming the victim
2026-06-14 14:50:24
6
Hauwa💕 :
ameen ya Allah wlh Banga laifin Hafsat ba Sam cheating ba karamin laifi bane kawaii Hausane sukai normalize din cheating but can never be me
2026-06-14 08:29:30
5
matarhabibi42 :
Allah yasa mudace Akwai Amma there’s a lot of untold story’s a Gidan aure yanzun 🥺
2026-06-13 21:18:50
9
Preetyzinta :
Welcome to Northern Nigeria, where a man committed adultery but it’s his wife who’s being attacked for exposing him. That’s shows the hypocrisy in our society.
2026-06-14 20:11:48
6
babymaitama :
You’ve said it all 🙏
2026-06-14 23:40:26
0
Queen Seeyat 🥰 💓 :
let me follow you first, bc akwai illimi anan..
2026-06-14 23:04:57
0
Zubaida :
Jazakallahu khair
2026-06-15 03:44:11
0
MS Modern collection enterpris :
hmmmmm
2026-06-14 17:51:34
1
Alhamdulillah. :
Son zuciya ce kawai ke damu wasun mu Subuhananlah.
2026-06-15 06:11:29
0
nafeesatmohammed8 :
dun Yara ake zaman, dun bazakaso yaranka su tashi a gaban mazi naci ba su kadai. Amma abun ba sauki. duk Wanda suka zauna , dole neh ya kama
2026-06-15 06:36:04
0
fullhousewife :
Allah yayi miki albarka
2026-06-14 23:35:32
0
💍🦋Oummou Sheikh’s🦋💍 :
Gaskiyar magana kenan
2026-06-15 06:12:20
1
alhaji_shakeel :
Haka maganarki take 💯👏
2026-06-14 22:51:52
0
To see more videos from user @yarmama_hennastickers, please go to the Tikwm
homepage.