Allah kashiryemu kasa mudace ameen ya rabbi ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-06-15 11:10:23
9
Saley Isaac Evangelist :
karya ne
2026-06-16 09:14:37
5
Abdurrahman surajo :
Sabuwar Shekara Ta Musulunci ๐
Ya Allah, muna shirin shiga sabuwar shekara. Ka ba mu arziki mai yawa, mai albarka kuma mai amfani. Ka ฦara mana lafiya, nisan kwana, zaman lafiya da kwanciyar hankali. Ya Allah, Ka sa muna da rabon zuwa Hajji ko Umara cikin sauฦi da lafiya.
Idan kuma mutuwarmu ce a wannan shekara, Ya Allah Ka sa mu cika da imani, Ka kyautata ฦarshenmu, Ka gafarta mana zunubanmu, Ka sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarmu tare da Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam).