bayan tsarki da alwala an shaf a turare ayi nafila a zauna a kranta:
1-Bismillahirrahmanirraheem 787
2-Ya mujeebu 55 ko
3-Ya Arhamarrahemeena 3 ko 77
4- ka haula wala ƙuwwata illa billahil Alyyil Azeem 100
in kayi haka ka ɗaga hannu ka roƙi ubangiji akan bukatun ka, musamman kayi addu'a a sigar jam'i da kuma istigfari da hailala da salatin Annabi SAW,kowane lokaci za'a iya yi musamman cikin dare ko bayan Asuba
2026-06-14 06:43:12
2
Samaila Maharaji :
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-06-14 10:45:46
0
zainaf :
🤲🤲🤲
2026-06-14 11:32:51
0
227 .M.U.R.T. A.L.A N.G.R🇳🇪 :
🤲🤲🤲
2026-06-14 10:22:21
2
user8005768351321 :
🥰🥰🥰
2026-06-14 21:05:18
0
Isshaka moutari :
allahumma sali ala sayayyadina Mohamedin waala alihi wassallum
2026-06-14 14:41:05
1
To see more videos from user @sayyadimunzaliahmad, please go to the Tikwm
homepage.